09/10/2026
Muna gayyatar jama’a zuwa wajen taron duba marasa lafiya wanda zamu gudanar kamar haka:
Rana: Asabar, 10 ga watan Octoba, 2026
Lokaci: 9:00 na safe zuwa 1:00 na rana
Wuri: Gwammaja Layin Uba Gaya, kusa da Ofishin Hisbah.
A iso Lafiya.