Kungiyar taimakon kai da kai ta matasa

Kungiyar taimakon kai da kai ta matasa Motsi yafi labewa domin a gudu tare a tsira tare

24/03/2025

Yan mata marayu su 6 da mahaifiyarsu suna chikin Qunchin Rayuwa suna Neman taimakon gaugawa, Jama'a dangirman Allah muyi SHARING Kuma mutaimakesu komi kankatar taimakon.

Mahaifinsu yagudu yabarsu shekara 8 baidawo ba (Ba Kiran waya Babu aike) kwatsam sai dai akazomasu da gawarshi 😭 yau shejara guda kenan .

Basusan danginshiba Yadaice shi Dan Niger ne amma sunyi chigiyar sunyi chigiyar domin Neman danginshi abun yachi tura .

Gashi yaran dika sun girma Babu me zuwa islamiyya Babu Boko , Abinchinda zasu Yana gagararsu.

Idan s**a fita yawan tallahi 'Bata gari namasu barazaranar iskanchi, Dan haka mahaifiyar tadenamasu Sana'a , Amma didda haka ......😭😭 Bazan iya baku labari ba abun Babu Dadin ji

Yanzu haka dai maganar da ake ko Abunda zasuchi Yana masu wahala idan s**akai azumi, walhi kunun sadaka kadai suke Sha Kuma shine har sahur .

Mahaifiyar idan tafita Neman masu abinchi gidaje yawon aikatau ko wanke wanke ko wanki shine take samo 300 ko 500 takaiga yanzu duk Inda taje Sai ace Babu aiki😭

Dan haka suke Neman agaji da taimako wajen yan Uwa musulmai gamasu hali dangirman Allah ataimakesu , Itama mahaifiyar su biyu kadai s**a rage Kuma yayartata tsohuwace Basu dame taimakonsu Sai Allah .

Mutaimaka Dan Allah me 100 ,200,500, muceto rayuwarsu.

Kukira 07060937266 domin Karin bayani

Kokuma ataimakamasu ta wannan account

Ga Account Number
0821657526
Access bank
lbrahim lsah

Sannan biyu daga chikin 'yanmatan sunce Dan Allah mutaimakamasu aure suke so.

Amma yanzu taimakon gaugawa suke bukata gameson video kokuma magana da su yayi magana ta WhatsApp 07060937266 domin ahadasu mungode

kakira 07060937266 kokuma kaitsaye office dinmu dake bisije no.8 benen shata Funtua .

04/02/2025
04/02/2025

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Muna yi wa kowa barka da wannan Lokaci

Address

Hausawa
Kano

Telephone

+2348095881060

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar taimakon kai da kai ta matasa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share