Rurum town old student association Rutosa movements

  • Home
  • Rurum town old student association Rutosa movements

Rurum town old student association Rutosa movements Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rurum town old student association Rutosa movements, Non-Governmental Organization (NGO), .

22/11/2025
🏫 Tallafin Karatu Ga Daliban Primary da Secondary 🎓Dalibai tsakanin shekara 12 zuwa 18 ne kaɗai za su iya neman wannan t...
31/08/2025

🏫 Tallafin Karatu Ga Daliban Primary da Secondary 🎓
Dalibai tsakanin shekara 12 zuwa 18 ne kaɗai za su iya neman wannan tallafin.

2. Cancantar Nema (Ƙwarewa):

Ya/ta taba cin nasara a competition na makaranta

1st Position zuwa 5th a aji kar yayi kasa da haka

Ya taba shiga debate (muhawara) kuma yana da shaidar hakan.

3. Matakin Karatu da Kuɗin Tallafi:

Primary: ₦90,000 kowane wata

Junior Secondary (JSS): ₦120,000 kowane wata

Senior Secondary (SSS): ₦150,000 kowane wata

4. Ƙarin Abubuwan Da Za a Baiwa Mai Cin Gajiyar Tallafi:

Kayan karatu (litattafai, biro da sauran kayan aiki)

Laptop ko Tablet
Keke ko mashin domin zuwa makaranta

Da sauran taimakon karatu na musamman

5. Yadda Ake Nema:
Iyaye su buɗe sabon email da sunan ɗalibin/ɗalibar.

A tura bayanai zuwa wannan email Din 📩 [email protected]

A haɗa da:

Shaidar cin gasa ko report sheet da ke nuna ɗalibin cikin na 1–5

Shaidar shiga debate (idan akwai)

Hoton ɗalibi (passport)

📢 Ku yi sharing wannan damar domin dalibai su amfana
Email ɗin tura takardu: 👇👇👇
📩 [email protected]

28/08/2025

Address

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rurum town old student association Rutosa movements posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Rurum town old student association Rutosa movements:

  • Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization?

Share