26/09/2026
NEF | NES 2026
Wannan hoton yana tunatar da mu abu ɗaya:
Business ba wai ka mallaki kaya ne kawai ba — ka mallaki damar kai kayanka wajen mutanen da suke bukata.
A NES 2026, mun ga entrepreneurs suna baje kolin kayansu, suna magana da customers, suna haɗuwa da sauran business owners, suna neman partnerships, da kuma ƙara visibility ga brands ɗinsu.
Daga food & agro, zuwa retail, services da sauran sana'o'i — kowane business yana da abin da zai iya bayarwa.
Shi ya sa NEF ba kawai community ba ne. Muna son gina network inda entrepreneurs za su iya:
🤝 Haɗa kai da sauran businesses
📣 Samun visibility
🛍️ Samun sabbin customers
🔗 Samun business partnerships
📈 Koyon yadda za su girma
🌍 Kai business ɗinsu zuwa mataki na gaba
Idan kana cikin NEF, kada ka tsaya kallon sauran businesses kawai. Ka kasance cikin waɗanda ake gani.
Your business deserves a market. Your network can help you find it.