21/07/2026
AIKIN GASKIYA.
Babban jigon labarin shi ne cewa:
Mutunci, gaskiya da riƙon amana suna fuskantar gwaji a duk lokacin da mutum ya samu iko ko dama.
SAKON DA ZAMU ISAR.
Drama ɗin zai koyar da cewa:
Cin hanci yana lalata al'umma.
Gaskiya tana buƙatar jarumtaka.
Shugabanci nagari yana farawa daga mutum ɗaya.
Kowane ma'aikacin gwamnati yana da alhakin kare amanar jama'a.
TARGET AUDIENCE DINMU:
Matasa
Iyaye
Ma'aikatan gwamnati
Masu son Political Drama
Masu son bincike da suspense
Zamu sanar da lokacin da zamu fara wallafa wannan shirin nan gaba kadan.