25/09/2026
CONGRATULATIONS ON YOUR GRADUATION
Muna taya ka murna bisa kammala karatunka na B.Sc. Biochemistry & Molecular Biology daga Zamfara State University, Talata Mafara, Class of 2026. Wannan babban nasara ce da ta zo bayan jajircewa, haƙuri da sadaukarwa. Alhamdulillah!
Allah Ubangiji Ya sanya wannan ilimi ya zama sanadin alheri da amfani ga al’umma, Ya buɗe maka ƙofofin samun babban rabo, nasara da ɗaukaka a rayuwa. Allah Ya sanya wannan ya zama farkon kyakkyawan sabon babi. DALSА 001 President, DALSA Mother Union, muna taya ka murna tare da yi maka fatan alheri a gaba.
Signed:
Rt. Comrade Ahmed Lawal Na Buhari
Sports Director, DALSA Mother Union