Katsina state association of NDE “spw 2021” beneficiaries

Katsina state association of NDE “spw 2021” beneficiaries An organization that consist of all the beneficiaries of NDE “spw 2021” program in Katsina state.

Congratulations Rt Hon. Nasir Yahaya Daura as a new speaker of Katsina state
13/06/2023

Congratulations Rt Hon. Nasir Yahaya Daura as a new speaker of Katsina state

13/06/2023

Wannan kungiyar mai suna asama, dakuma shugaban amintattu Alh Ubale Yusuf Nalado Daura nawannan kungiya mai albarka ,tana maiyima sababbin yan majalissar jahar Katsina namurnar rantsar dasu da akai yau Talata wanda yayi daidai da 13/06/2023 dakuma sabon Sifika Rt Hon. Nasir Yahaya Daura, kungiyar tanamai yimasu fatan alkairi Allah yasa subama Gwamna goyan baya adukkanin aikinsa da zaiyima jahar Katsina na alkairi.

01/05/2023

NDE “spw 2021” beneficiaries, yesterday morning was called the press conference which was held in Katsina the press has discussed with the chairman Salim Usman Daura of this great association and Secretary Taufeeq Ibrahim Gambarawa, they were discussed so many things.

01/05/2023

NDE “spw 2021” beneficiaries , ajiya kenan inda wannan kungiyar mai albarka takira taron manema labarai, inda manema labaran s**a samu damar zantawa da shugaban kungiyar Salim Usman Daura tareda Secretary Kungiyar Taufeeq Ibrahim Gambarawa.

01/05/2023
20/03/2023

B.O.T chairman Alh Ubale Yusuf Nalado nakara taya Dr. Umar Radda murnar tayashicin zabansa da yayi amatsayin sabon Gwamnan jahar Katsina.

20/03/2023

Shuwa gabannin da membobin wannan kungiyar mai albarka “NDE spw 774” nayima Dr Umar Radda murnar lashe zabansa da yayai amatsayin sabon Gwamnan jahar Katsina da sauran yan majalissun jaha da s**aci suma, Allah yadafa masu, yabasu damar sauke nauyin da yarataya awuyansu. Amin

18/03/2023

B. O. T chairman “NDE SPW 774” Alh Ubale Nalado Yusuf polling unit Mallamawa 3 low cost 008

1.Governorship
APC 227
PDP 94

2.Member House of assembly
APC 180
PDP 140.

B. O. T chairman na “NDE SPW 774” yakai ziyarar gani da ido akaramar hukumar MAI’ADUA inda yake ganin yadda membobinshi ...
18/03/2023

B. O. T chairman na “NDE SPW 774” yakai ziyarar gani da ido akaramar hukumar MAI’ADUA inda yake ganin yadda membobinshi suke kada kuri arsu akan Dikko Radda dakuma dan majalissar jaha ajam’iyyar APC

18/03/2023

B. O. T chairman na “NDE SPW 774” yakai ziyarar gani da ido akaramar hukumar ZANGO inda yake ganin yadda membobinshi suke kada kuri arsu akan Dikko Radda dakuma dan majalissar jaha.

B. O. T chairman na “NDE SPW 774” yakai ziyarar gani da ido akaramar hukumar Baure inda yake ganin yadda membobinshi suk...
18/03/2023

B. O. T chairman na “NDE SPW 774” yakai ziyarar gani da ido akaramar hukumar Baure inda yake ganin yadda membobinshi suke kada kuri arsu akan Dikko Radda dakuma dan majalissar jaha.

Address

Katsina Along IBB Way
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina state association of NDE “spw 2021” beneficiaries posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share