27/05/2026
Barka da Sallah! ✨
Raudha Initiative for Sustainable Development and Empowerment na taya al’ummar Musulmi murnar Eid Mubarak.
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya sanya zaman lafiya, albarka, da farin ciki a cikin rayuwarmu.
Allah ya maimaita mana. Eid Mubarak!
🌐 www.raudhainitiative.org