Basawa Constituency Youth Forum

Basawa Constituency Youth Forum Toward a Development and Sustainable Constituency

29/03/2026

Very good religious page keep up good post, your post will bring positive changes to the society

15/11/2025
Why is it you're always posting something that doesn't exist?Who are the admins of this page, I see You're posting wild ...
12/11/2025

Why is it you're always posting something that doesn't exist?

Who are the admins of this page, I see You're posting wild animals instead of motivational talk.

I will leave this page if you're posting imagination as real.

Answers of recursive questions

You should not judge book by it cover, try to skim into it before given inference

Am the only admin for now, and you shouldn't be sterioty, check thoroughly into the content and you supposed to participate in every aspect of the page

You don't have to say your intension, just act

🖋️🖋️🖋️
Sec. Gen
BCYF

Mafi girman aikace aikacen da yake tara matasa a wannan lokacin Kuma a sabon Gari local govt, shine kallon kafa.Da wanna...
10/11/2025

Mafi girman aikace aikacen da yake tara matasa a wannan lokacin Kuma a sabon Gari local govt, shine kallon kafa.

Da wannan muke bama mai girma shugaban karamar hukumar Sabon Gari LCG, Kuma shugaban ciyamomin Jihar Kaduna wato mai girma Hon. Jamilu Abubakar Albani Samaru Zaria da kuma dan majalissa mai wakiltan Sabon Gari federal constituency Hon. Sadiq Ango Abdullahi shawara da susa league na kwallon kafa a wannan karamar hukumar tamu mai albarka.

Akwai hukumar kwallon kafa a LCG level sannan akwai matasa wa'inda basu saka kansu a harkar ta'addanci ko zaman banza ba suna buga kwallon kafa shine muke bada shawara da a kara musu kwarin gwiwa suma su mori romon demokaradiya sannan muma a nishadantar damu.

Kwallon kafa alkhairi ce

Allah yasa mudace.



Senator Uba Sani

Nigeria kasace da ta yarda da tsarin dimokaradiya, baza mu yarda da tsarin Jam'iyya daya ba.Koda duk kun koma Jam'iyar A...
09/11/2025

Nigeria kasace da ta yarda da tsarin dimokaradiya, baza mu yarda da tsarin Jam'iyya daya ba.

Koda duk kun koma Jam'iyar APC indai baku zama nagari ba, baza mu zabeku ba.

Don Allah al'umma mu rinka hangen nesa mu rage kwadayi, kodan gobenmu.

Kada mu bari wasu tsirarun mutane su mayar damu bayinsu.

Allah ya bamu shuwagabanni nagari.



Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Senator Uba Sani Albani Samaru Zaria Sadiq Ango Abdullahi Senator Shehu Sani Malam Sani Basawa

06/11/2025

Sharrin wa'innan mutanen yafi na masu zanga-zanga.Su masu zanga-zanga kila nufinsu ayi gyara a gwamnati, sukuma wa'innan...
06/11/2025

Sharrin wa'innan mutanen yafi na masu zanga-zanga.

Su masu zanga-zanga kila nufinsu ayi gyara a gwamnati, sukuma wa'innan burinsu kasar ta rushe gaba daya.

Muna kira ga gwamnatin me girma Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ta dau mummunan mataki akan wa'innan la'anannun mutanen domin ba christian bane, sannan ba Musulmai bane, 'yan ta'adda ne.

Allah ya tsare mana shuwagabannin mu, yai musu jagoranci, yasa albarka a kasar mu.

Cc. President of the federal republic of Nigeria
Cc. Nigerian governor's forum
Cc. Nigerian senators
Cc. Nigerian house of representatives

Yanzu dai dama ta samu ga masu degree, NCE, ND, OND dama secondary school.Bugun waken suya duk buhu daya zaka samu 6k ta...
05/11/2025

Yanzu dai dama ta samu ga masu degree, NCE, ND, OND dama secondary school.

Bugun waken suya duk buhu daya zaka samu 6k tare da abincin rana, ba tare da ka wahalar da kanka sosai ba.

Idan ka tara a wata ba hutu ba kakkautawa zaka samu 180k ba tare da wani yayi maka hanya ba kokuma ka samu matsalar IPPIS ba.

Idan kaga baza ka iya wannan aikin a garinku ba ka canza gari

Allah yasa mu dace, ya kara samar mana da ayyukan yi masu sauki da albarka



Albani Samaru Zaria Sadiq Ango Abdullahi Senator Uba Sani Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

Address

Sabon Gari Local Government
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Basawa Constituency Youth Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Basawa Constituency Youth Forum:

Share