Yan Uwan Juna Youth Development Association YYDA

Yan Uwan Juna Youth Development Association YYDA Empowering Youth To Be Excellence

15/10/2025

Big shout out to my newest top fans! Abdullahi Abdulsalam, Aliyu Musa, Jameel Aliyu Zurmi, Zulaikhat Amma, Maryam Muhd, Naja'atu M Mu'azu, Umar Faruq Nasir

12/10/2025

Alhamdulillah!
Today, Sunday 12th October, 2025 the forum made a historical event (Get Together/3.0)

Ahead of the upcoming events (get together) in the next five days coming, the executives of the forum conducted a meetin...
07/10/2025

Ahead of the upcoming events (get together) in the next five days coming, the executives of the forum conducted a meeting yesterday Monday, 6th October, 2025 in order to continue by preparation/organization on how the occasion will be decorated.

May Allah guide us through. Ameen 👏.

Alhamdulillah! Kashi na biyu (2) Daga cikin fuskokin mahalarta taron walima (get together) da wannan ƙungiyar zatayi nan...
05/10/2025

Alhamdulillah!

Kashi na biyu (2)

Daga cikin fuskokin mahalarta taron walima (get together) da wannan ƙungiyar zatayi nan da sati ɗaya (1 week) mai zuwa, In sha Allah.

Allah ya nuna mana lokacin da rai da lafiya. Ameen 👏.

Zan yi amfani da wannan kafa domin isar da saƙon barka da zagayowar ranar haihuwa zuwa ga Musa Rayyan Dan Arewa (Jami'in...
01/10/2025

Zan yi amfani da wannan kafa domin isar da saƙon barka da zagayowar ranar haihuwa zuwa ga Musa Rayyan Dan Arewa (Jami'in Hulɗa Da Jama'a Na Ƙungiyar) a madadin ilahirin al'ummar wannan ƙungiya (YYDA). Allah ta'ala ya albarkaci rayuwarka. Ameen 👏.

Alhamdulillah! Kashi na farko (1) Daga cikin mahalarta taron walima (get together) da wannan ƙungiyar zatayi nan da sati...
28/09/2025

Alhamdulillah!

Kashi na farko (1)

Daga cikin mahalarta taron walima (get together) da wannan ƙungiyar zatayi nan da sati biyu (2 weeks) mai zuwa, In sha Allah.

Allah ya nuna mana lokacin da rai da lafiya. Ameen 👏.

26/09/2025

Breaking News
Walima/Get Together postponed from Sunday, 28th September, 2025 to Sunday, 12th October, 2025

Address

Zaria

Telephone

+2348104548111

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan Uwan Juna Youth Development Association YYDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Yan Uwan Juna Youth Development Association YYDA:

Share