CSA HAUSA

CSA HAUSA “CSA HAUSA 🌍
Muna kawo muku sabbin labarai daga Najeriya da duniya baki ɗaya cikin Hausa. Ku kasance da mu domin sahihin bayani.
📲 WhatsApp: +2349125196500

Ita siyasa ba'a sama take ba a kasa take, idan lokaci mutane zasu gane muna zaune da jama'a lafiyaCewar Hon. Sulaiman Ib...
16/04/2026

Ita siyasa ba'a sama take ba a kasa take, idan lokaci mutane zasu gane muna zaune da jama'a lafiya

Cewar Hon. Sulaiman Ibrahim Dabo tsohon dan majalissar dokoki na jihar kaduna mai wakiltar birnin Zaria

Ya fadi hakanne wajen wani taro da kungiyar (Atiku gida da waje youths awareness forum abuja) s**a shirya domin murnar dawo daya daga cikin shuwagabanni kungiyar hon. Kamal Muhammad Bashir skido

Hon. Sadiq Mamman Lagos ya Fadi hakanne a wani video da yike jawo hankalin mata da matasa kan amfanin Kara zaban shugaba...
16/04/2026

Hon. Sadiq Mamman Lagos ya Fadi hakanne a wani video da yike jawo hankalin mata da matasa kan amfanin Kara zaban shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a karo na biyu

shin menene raayin game da wannan batun na kwamisshinan

Ana zarginta da badakalar kuɗi na dala miliyan $1.3 da kuma naira miliyan N746.6: Kotu ta bayar da umarnin k**a Sadiya U...
16/04/2026

Ana zarginta da badakalar kuɗi na dala miliyan $1.3 da kuma naira miliyan N746.6: Kotu ta bayar da umarnin k**a Sadiya Umar Farouq da sakataren ma’aikata

Alkalin babbar kotun babban birnin tarayya (FCT) da ke Abuja, Justice Jude Onwuegbuzie, a ranar Alhamis 16 ga Afrilu, 2026, ya bayar da umarnin k**a tsohuwar ministar harkokin jin ƙai da kula da bala’o’i, Sadiya Umar Farouq, da kuma Babban Sakataren ma’aikatar, Bashir Nura Alkali.

An tsara a gurfanar da su a gaban kotu a ranar, amma ba su halarta ba. Mutum na uku kawai, Sani Nafiu Mohammed, shi ne ya bayyana a kotu.

Hukumar Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ce ke tuhumar su da laifuka guda 21, ciki har da cin amanar dukiya, amfani da mukami ba daidai ba, bada kwangila ta hanyar zamba, da karkatar da kuɗaɗen gwamnati da s**a kai kusan dala $1,300,000 da kuma naira N746,574,303.

A cikin tuhuma ta farko, an ce lokacin da Sadiya ke minista, tare da Bashir a matsayin sakatare, sun karɓi amana ta kuɗin dala miliyan $1.3 amma s**a karkatar da su don amfanin kansu. Kuɗin na daga cikin waɗanda kamfanin Visual ICT Limited ya k**ata ya mayar wa ma’aikatar, bayan an biya fiye da kima a wani shirin gwamnati.

Lauyan masu ƙara, Rotimi Jacobs, ya bayyana wa kotu cewa an shigar da ƙarar tun Disamba 2025, amma ba a samu damar kawo waɗanda ake tuhuma ba. Ya kuma ce Sadiya ta je Saudiyya domin duba lafiyarta tun 2024, amma har yanzu ba ta dawo da fasfonta ba, kuma ba a samu rahoton lafiyarta ba.

Lauyan Sadiya, Abdul Ibrahim, ya ce rashin zuwanta saboda rashin lafiya ne, amma kotu ta ƙi amincewa da takardun da ya gabatar.

EFCC ta roƙi kotu ta bayar da umarnin k**a Sadiya da Bashir saboda sun gaza halartar kotu duk da an ba su beli. A ƙarshe, alkalin kotu ya amince da hakan, ya bayar da umarnin k**a su, sannan ya ɗage shari’ar zuwa ranar 18 ga Mayu, 2026 domin ci gaba da gurfanar da su da fara shari’a.

shin ya sunan wannan wandon na Sen Dino Melaye da yasa wajen tarin convention na ADC
15/04/2026

shin ya sunan wannan wandon na Sen Dino Melaye da yasa wajen tarin convention na ADC

14/04/2026
An Ɗage Buƙatar Bayar Da Belin Nasir El-Rufai Zuwa Ranar 21 Ga Wannan Watan😢!Alƙalin da ke jagorantar shari’ar a Babbar ...
14/04/2026

An Ɗage Buƙatar Bayar Da Belin Nasir El-Rufai Zuwa Ranar 21 Ga Wannan Watan😢!

Alƙalin da ke jagorantar shari’ar a Babbar Kotun Jiha a ƙarar ICPC da El-Rufa’i ya nemi afuwa bisa gazawar gabatar da hukunci k**ar yadda aka tsara, yana mai danganta hakan da ƙarancin lokaci. Saboda haka, an ɗage sauraron buƙatar beli zuwa ranar Talata, 21 ga Afrilu, 2026

Isowar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai babban Kotun Tarayya Dake Kaduna don cigaba da Shari'ar sa yau t...
14/04/2026

Isowar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai babban Kotun Tarayya Dake Kaduna don cigaba da Shari'ar sa yau talata 14 ga Watan Afrilu.

wani fata kuke masa????
13/04/2026

wani fata kuke masa????

An dage shari'ar Malam Nasir El-Rufa'i zuwa gobe Amman anji Elrufa'i yau a kotu yana magana akan Taron ADC convention da...
13/04/2026

An dage shari'ar Malam Nasir El-Rufa'i zuwa gobe

Amman anji Elrufa'i yau a kotu yana magana akan Taron ADC convention da zaayi

Waiyazu billah😭 people are tourn into something else WahalaWani mutum yana bada labarin abin da ya faru da shi a kotu ba...
12/04/2026

Waiyazu billah😭 people are tourn into something else
Wahala

Wani mutum yana bada labarin abin da ya faru da shi a kotu bayan ya sa hannu a jikin wata yarinya.

A yau da safe, na sake zuwa kotu domin zaman shari’a na biyu. Lauyan wanda ya kai ƙara ya tambaye ni ina na sa hannu. Na ce na sa hannu ne a kirjin diyar mai gidanmu, kusa da wajen da ake kira “melon area”.

Sai ya tambaye ni, daga cikin dukkan wuraren da ke jikin rigarta, me ya sa na zaɓi wannan wajen. Na gaya masa cewa sauran ɗalibai sun riga sun sa hannu a ko’ina a jikin rigar, don haka babu wani wuri da ya rage sai wannan wajen.

Amma lauyana ya dage cewa ni ba ni da laifi, domin diyar mai gidan ta amince da hakan, kuma dukkanmu manya ne. Haka kuma, k**ar yadda ake iya gani a hoton, diyar mai gidan ta nuna cewa tana jin daɗi kuma tana farin ciki da abin da aka yi.

Sai dai an ɗage shari’ar zuwa ranar Laraba domin ci gaba da sauraro. 🤔🤔

Address

Nigeria
Zaria

Telephone

+2348066101417

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CSA HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to CSA HAUSA:

Share