Abu Usman Foundation

Abu Usman Foundation mun bude wannan shafi ne saboda yada addinin musulunchi

28/08/2023

Allah wadaran naka yalalace ana maganan ADDINI Kai kana Gani aljihunka.
ALLAHUMMAK FINA BIHALALIK AN HARAMIK
Barr shehu Ahmad ✍️

18/04/2023

Assalamu alaikum
Muna yiwa kowa fatan alkhairi
Sannan muna sanarda ku chewa yew talata 27/Ramadan/1444
18/04/2023
Malam Barr Shehu Ahmad Walowa zai rufe Tafsirin alqur'ani Mai girma Wanda yake gabatarwa na watan azumi a masaallachin gidan Mai na Mai kadiri
Wanda yake hanyan yolde pate, Yola
Lokaci 4:30 zaifara Insha Allah
Muna gayyatan en uwa da abokan arziki zuwa wannan karatu

Qur'an is light of life
01/04/2023

Qur'an is light of life

Address

Yola
640230

Telephone

+2347032226989

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Usman Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Abu Usman Foundation:

Share