10/03/2026
Daga Zulkiflu Musa Muyishi .
DANTAKARAN SANATAN BAUCHI TA KUDU A 2027, HON. AHMAD AHMAD MU'AZU DANTAKARA ya ci gaba da rabon kayan masarufi ga magoya bayansa domin su samu kwanciyar hankali wajen gudanar da ibadar watan Ramadan mai albarka.
Wannan tallafi na daga cikin kokarinsa na kula da al'umma da kuma taimakawa mabiyansa domin su gudanar da azumi da sauran ibadu cikin sauƙi da kwanciyar hankali.
Muna addu’ar Allah Ya saka masa da alheri, Ya kara masa lafiya da nasara a dukkan al’amuransa. Ameen.
21 Ramadan
10/03/2027
Abu zuwairiyya Lushi ✍️