Tsaya da kafarka youth development association - tyda

Tsaya da kafarka youth development association - tyda Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tsaya da kafarka youth development association - tyda, Non-Governmental Organization (NGO), Kurna Tudun Fulani, Ungogo.

remember
01/01/2026

remember

Assalamu Alaikum warahmatullah Barkanmu da wannan lokaci Muna WA kowa ban gajiya dftn kowa ya koma gida lpy,Godiya ta mu...
19/01/2024

Assalamu Alaikum warahmatullah Barkanmu da wannan lokaci
Muna WA kowa ban gajiya dftn kowa ya koma gida lpy,
Godiya ta musamman ga Ubaan wannan kungiya Tasi,u Manta bisa GA Gudunmawar daya bawa wannan kungiya Mai albarka muna godiya sosai Allah ya saka da mafificin alkhairi🤲 Allah yasa a dauka a gaban annabi🤲Sannan muna mika godiya ta musamman ga Hon,Ogan Boyen Tudun Fulani bisaga ziyarar daya kawo WA wannan kungiya muna godiya sosai Allah ya saka masa da alkhairi Allah ya kawo Babban Rabo🤲 a karshe muna godiya Ga dukkan membobin wannan kungiya me albarka bisa Ga hadin kai da suke bamu a koda yaushe Allah ya sakawa kowa da alkhairi🤲🤲

✍️Yunusa sulaiman umar.

19/01/2024

JUMA AT MUBARAK

19/01/2024

A yau in allah yayarda qungiyamu muna da za ma. Kamar kowane sati yadda muka saba Kuma muna da babban bako

May Allah grant us peace and successful life Fid duniya wal Akhira,May kalimatush shahada,be our last word together with...
19/01/2024

May Allah grant us peace and successful life Fid duniya wal Akhira,May kalimatush shahada,be our last word together with our family and jannatul firdaus be our final home.Ameen ya rabbi good morning jumaat Mubarak🕋

Alhamdudillah wannan shine raciet din da kungiyarmu mai albarka. Tamai da yara makaranta ta dauki nauyin biya musu kudin...
18/01/2024

Alhamdudillah wannan shine raciet din da kungiyarmu mai albarka. Tamai da yara makaranta ta dauki nauyin biya musu kudin makaranta wanda basu da halin biya har yara. Guda 6 ta dauki nauyi in allah yayarda za ta dauki nauyin dunga biya musu kudin makaranta har zuwa gaba. In allah yayarda

Innalillahi Wa'inna ilaihiraj'un Allah yayiwa mahaifin su Aleeyu Hassan Ibraheem  rasuwa yau 15/1/2024 ya ubangiji Allah...
16/01/2024

Innalillahi Wa'inna ilaihiraj'un Allah yayiwa mahaifin su Aleeyu Hassan Ibraheem rasuwa yau 15/1/2024 ya ubangiji Allah yajikansa ya ya huta yasa aljannace makoma janaiza da safe Allah yasa ya hutah

sakon gayyata ga dukannin al umar. Dake sha awar shiga wannan qungiyar tamu mai al barka. Cikaken bayani yana da ga ciki...
09/01/2024

sakon gayyata ga dukannin al umar. Dake sha awar shiga wannan qungiyar tamu mai al barka. Cikaken bayani yana da ga cikin. Wannan takar dar da muka wallafa munaso dan allah duk wanda yagani yakaran tata muna godiya

INNNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN.😭😭😭SAƘON TA'AZIYYAH.A madadin Kungiyar TYDA  reshen jahar KANO, muna miƙa saƙon ta'a...
10/12/2023

INNNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN.😭😭😭

SAƘON TA'AZIYYAH.

A madadin Kungiyar TYDA reshen jahar KANO, muna miƙa saƙon ta'aziyyar mu ga masarutar Bungudu, da garin Bungudu baki daya akan rasuwar kakar mu, mamar mu, wato mahaifiyar Mai Martaba Sarkin Fulani Bungudu ta jahar Zamfara, Alhaji Hassan Atto Bungudu MFR (Khadimul-Qur'an) Hajiya Hauwa'u (Yaya).
Allah ya jikan ta da rahama ya gafarta mata yasa ta huta, da sauran yan uwa musulmai baki daya da s**a rigamu rasuwa. In Kuma tamu tazo Allah sa mu cika da imani. Ameen ya rabbee 🤲🤲🤲.

✍️COMRADE MUJAHID AHMAD MJ

09/12/2023

Kisan Mawaki Mohbad Majalisa ta yi shiru a tsaye na minti 1. Za mu gani tsayuwar Minti nawa za su yi ga mutum 80 ƴan Mauludi da aka ce an jefa musu Bom bisa kuskure.
Ungoggo Reporters@followersfollowers

Send a message to learn more

SANARWA SANARWA SANARWAWANNAN KUNGIYA MAI ALBARKA TA GAYYATAR YAN UWA ABOKAN ARZIKI ZUWA WAJEN DAURIN AURE A GIDAN ACCOU...
06/12/2023

SANARWA SANARWA SANARWA
WANNAN KUNGIYA MAI ALBARKA TA GAYYATAR YAN UWA ABOKAN ARZIKI ZUWA WAJEN DAURIN AURE A GIDAN ACCOUNTANT NA KUNGIYA OMAR AUWAL ALLAH YABA DA IKON ZUWA AMEEN

SIGN___P R O MUJAHID AHMAD MJ

05/12/2023

WANAN KUNGIYA MAI ALBARKA NA MIKA SAKON ALHINI DA TA AZIYYA GA IYALAN WA YANDA S**A RASA RAYUKANSU
ALLAH YA JIKANSU DA DUKKAN MUSULMI AMEEN
P R O comrade Mujahid Ahmad mj

Send a message to learn more

Address

Kurna Tudun Fulani
Ungogo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsaya da kafarka youth development association - tyda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share