Tudun Nufawa Youth Council TYC

Tudun Nufawa Youth Council TYC GAMAYYAR KUNGIYOYIN TUDUN NUPAWA

SALLAH MESSAGEFrom the Executive Members of Tudun Nupawa Youth Council (TYC Kaduna)Under the Leadership of Comrade Bello...
20/03/2026

SALLAH MESSAGE

From the Executive Members of Tudun Nupawa Youth Council (TYC Kaduna)
Under the Leadership of Comrade Bello Muhammad Namama

As we celebrate this blessed Eid-el-Fitr, we extend our warmest greetings to the good people of Kaduna State and all Nigerians across the nation.

May this season of joy, reflection, and togetherness bring peace, unity, and prosperity to every home. Let us continue to embrace the values of compassion, forgiveness, and goodwill, strengthening the bonds that unite our communities and our great nation.
Together, we can build a more harmonious and progressive society for all.

Eid Mubarak!
KADUNA
Motto: Unity & Progress

TUDUN NUPAWA YOUTH COUNCIL (TYC) KADUNA.Alhamdulillahi.A yau, 19/03/2026,Mun sami ƙarin rijiya a Tudun Nupawa, Paiko Roa...
19/03/2026

TUDUN NUPAWA YOUTH COUNCIL (TYC) KADUNA.

Alhamdulillahi.
A yau, 19/03/2026,
Mun sami ƙarin rijiya a Tudun Nupawa, Paiko Road, wanda Alzamad Integrated General Service Limited s**a kawo, tare da jajircewar Muhammad Alhassan. Tudun Nupawa Youth Council ne s**a kula da aikin, ƙarƙashin jagorancin Comrade Bello Muhammad Namama tare da abokan aikinsa.

Masu ɗaukar nauyin aikin suna nesa, amma muna ƙoƙari mu ga, in sha Allahu, abin ya ƙara faɗada. Muna addu'a Allah ya saka wa kowa da alheri a wannan alfarmar watan Ramadan.

KADUNA
Motto: Unity & Trust 🤝🤝🤝

12/03/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bilikisu Auwal, Auwal Garba, Madubin Almam Manomi, Nafeesat Adam, Nafiu Hassan Abubakar, Bilyameen Jibreel

TUDUN NUPAWA YOUTH COUNCIL (TYC) KADUNA.Alhamdulillah!On behalf of the Tudun Nupawa Youth Council, under the leadership ...
12/03/2026

TUDUN NUPAWA YOUTH COUNCIL (TYC) KADUNA.

Alhamdulillah!

On behalf of the Tudun Nupawa Youth Council, under the leadership of Comrade Bello Muhammad Namama, we wish to express our sincere gratitude to Alzamad Integrated & General Service Limited for the construction of a well (rijiya) for us along Funtua Road, Tudun Nupawa.

This generous project was facilitated by Muhammad, a son of the soil from Tudun Nupawa, whose kindness and commitment to community development made this possible.

We also acknowledge the supervision of the project by the Tudun Nupawa Youth Council, ensuring its successful ex*****on for the benefit of all.

We pray that Almighty Allah rewards everyone involved abundantly for this noble gesture. May He continue to bless and uplift our community.

Ameen.

KADUNA
MOTTO: UNITY & TRUST 🤝🤝🤝.

TUDUN NUPAWA YOUTH COUNCIL (TYC) KADUNA. Alhamdulillah, muna godiya ga Allah da ya saukaka wannan aiki na rabon kayan ab...
01/03/2026

TUDUN NUPAWA YOUTH COUNCIL (TYC) KADUNA.

Alhamdulillah, muna godiya ga Allah da ya saukaka wannan aiki na rabon kayan abinci ga al'ummar Tudun Nupawa, musamman ma marayu, dattijai da masu karamin karfi a wannan watan mai albarka na Ramadan.

Hakika wannan babbar sadaka ce mai girma da za ta taimaka wa 'yan'uwanmu musulmi wajen cim ma bukatunsu a wannan watan mai albarka. Muna godiya ga jagorancin Mai Martaba Sarki Tudun Nupawa Dr. Yusuf Nadabo da irin kulawar da yake nunawa ga al'umma.

Kazalika, muna yaba wa President Tudun Nupawa Youth Council (TYC) Comrade Bello Muhammad Namama, da Chairman Elders Forum Ali, da Secretary Ali Dan Kwara, da sauran masu unguwanni da duk wanda ya taka rawa wajen ganin wannan aiki ya samu nasara. Allah ya kara musu ƙarfi da ikon ci gaba da hidimar al'umma.

Muna kuma hada hannu cikin addu'a: Allah ya karbi ayyukan kowa, ya sakama mu da gidan aljanna Firdausi. Allah ya ba mu zaman lafiya da kwanciyar hankali, ya kuma albarkace mu a cikin wannan watan na Ramadan. Amin thumma Amin.

Ramadan Mubarak! 🤲🌙

Sign:
Ass Sectary Gen (TYC)
Comrade Muhammad Ibrahim

For:
President Tudun nupawa Youth council
(Comrade) Bello Muhammad Namama.

alhmdulilah yau Kenan  inda akaraba kayan abinchi azumin watan Ramadana al ummar Tudun Nupawa marayu da dattijai Wanda M...
28/02/2026

alhmdulilah yau Kenan inda akaraba kayan abinchi azumin watan Ramadana al ummar Tudun Nupawa marayu da dattijai Wanda Mai martaba sarki Tudun Nupawa Dr Yusuf nadabo yakardamar da president Tudun Nupawa Youth Council TYC comrd bello Muhammad Namama da kungiyar elders forum chairman ali da sectary ali dan kwara da sauran masu unguwanni Allah yasakama kowa da gidan aljanna Firdausi 🤲 Allah yabamu zaman lapiya da kwanchiyar hankali albarkachin wannan watan na Ramadan 🤲🤲

18/02/2026

Big shout-out to my newest top fans! Abubakar Zakariyya, Musa Ibn Abbas, Engr Saeed Mohammed Yero, Muhammad Aliyu Sabo, Aliyu Abubakar Tudun Nufawa, Auwal Danhausa, Muh'd Auwal Muh'd Auwal, Saifullahi Saleh, Suleiman Abdullahi, Maimunatu Yusuf Umar, Shehu Haruna Babajo, Ebraaheem Shugaba, Usman Salis, Habeeb Ishola Oke Ode, Ishaq Ilu, Abdullahi Ibrahim, Aminu Pirlo, Abdullahi Abubakar, Usman Adamu, Ahmad Musa, Abdulmumini Abdulhamid, Abdulkareem Adam, Abdul Razak Yakubu Coca-cola

Barka da Shan ruwa Mai Daraja Uban kasa Sarkin Tudun Ilu Alh Bala Ilu (Our patron),Da fatan Allah ya Karba Ibadun mu,Ame...
18/02/2026

Barka da Shan ruwa
Mai Daraja Uban kasa Sarkin Tudun Ilu Alh Bala Ilu (Our patron),
Da fatan Allah ya Karba Ibadun mu,
Ameen.

Barka da Shan ruwa Mai Daraja Uban kasa Sarkin Tudun nupawa (prof Yusuf Abdullahi nadabo)Da fatan Allah ya Karba Ibadun ...
18/02/2026

Barka da Shan ruwa
Mai Daraja Uban kasa Sarkin Tudun nupawa (prof Yusuf Abdullahi nadabo)
Da fatan Allah ya Karba Ibadun mu,
Ameen.

Barka da Shan ruwa Mai Daraja Uban kasa Sarkin Ruwan Zazzau Hakimin Gundumar Tudun Wada, Alh Mahmud Tahir  (Grand Patron...
18/02/2026

Barka da Shan ruwa
Mai Daraja Uban kasa Sarkin Ruwan Zazzau Hakimin Gundumar Tudun Wada, Alh Mahmud Tahir (Grand Patron TYC),
Da fatan Allah ya Karba Ibadun mu,
Ameen.

munataya imamu hassan murnar aure dayayi Allah yabasu zaman lapiya da zuria masu albarka 🤲🤲
01/02/2026

munataya imamu hassan murnar aure dayayi Allah yabasu zaman lapiya da zuria masu albarka 🤲🤲

Alhamdulillahjiyane akadaura auren Dan uwa Kuma abokin gwagwarmaya Anas Muhammad ( FIFA) Wanda yake zaune a Yan kwakwa T...
25/01/2026

Alhamdulillah
jiyane akadaura auren Dan uwa Kuma abokin gwagwarmaya Anas Muhammad ( FIFA) Wanda yake zaune a Yan kwakwa Tudun Nupawa Dafatan Allah yasanya albarka yabasu zaman lafiya Ameen 🙏

Address

AT 5 Ribadu Crescent Tudun Nupawa Kaduna
Tudun Nupawa
800282

Telephone

+2348033375996

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tudun Nufawa Youth Council TYC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tudun Nufawa Youth Council TYC:

Share