Islamic Comrade

Islamic Comrade Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Islamic Comrade, Tsangaya.

23/08/2026

Sayyada 😂

21/08/2026

💥

21/08/2026

Allah Ya Bada Lada

21/08/2026

Wannan Shine 👇👇

Wannan ɗan’uwa Da kuke Gani, Digital Psychologist Kenan Shine Sabon Shugaban mu Alpopi, Ministan Wayar da Kan Maza kan B...
20/08/2026

Wannan ɗan’uwa Da kuke Gani, Digital Psychologist Kenan Shine Sabon Shugaban mu Alpopi, Ministan Wayar da Kan Maza kan Bokarewa😂

Kullum sai ya fito da sabon bayani! Maza muna karɓa da hannu biyu. 😂👏
A Matsayina Na Alpha Ina Jaddada Goyon Bayana Ga jagora, Har Sai Anyi Musu Retire.

Ladies and gentlemen Kenan.Allah Yasa Ba AI Bane
18/08/2026

Ladies and gentlemen Kenan.
Allah Yasa Ba AI Bane

18/08/2026

👇

Bana Goyon Bayan Abinda Sheikh Jingir Keyi, Kuma Bana Kaunar Tinubu.  Amma Abinda Wasu Keyi Na Wuce Gona Da Iri Wajen Ci...
12/08/2026

Bana Goyon Bayan Abinda Sheikh Jingir Keyi, Kuma Bana Kaunar Tinubu.

Amma Abinda Wasu Keyi Na Wuce Gona Da Iri Wajen Cin Mutuncin Wannan Malamin Abin Tirr Ne Da Allah Wadai,
Idan Har Musulmi Mai Tallan Christian A Matasyin President Baiji Kunya ba To Mae Zai sa Kuna Zagin Wadda Ke Tallan Ra'ayinsa Na Muslim Muslim.

Allah Ya Kyauta _. Islamic Comrade

08/08/2026

Kayyasa 😀😂

Address

Tsangaya

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Islamic Comrade posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share