S.l.l Foundation

S.l.l Foundation Ibrahim isah sulaiman

05/07/2026
05/07/2026
Kayi Naka Kayi Na Mai Karamin Ƙarfi Harma Da Masu Manyan Jari Kayi Musu Kuma Baka Waiwaya Ka Kallosu Ba Duk Da Kasan Tsa...
18/06/2026

Kayi Naka Kayi Na Mai Karamin Ƙarfi Harma Da Masu Manyan Jari Kayi Musu Kuma Baka Waiwaya Ka Kallosu Ba Duk Da Kasan Tsakanin Ka Dasu.

Kara Nuna Musu Hanya Ta Gaskiya Kamar Yadda Kake Nunawa Yanzu Watakila Idan Suna Da Rabo Zasu Gane Kafin Ka Sake Dawowa Su Kuma Juyo Wajenka Babu Kunya.

Sulaiman ibrahim isa S. I. I Foundation Allah Ya Kara Maka Daukaka Da Karin Albarka.
Barkammu Da Shigowa Sabuwar Shekara Musulunci 1448h

The S. I. I founder. New year begins, let us pray that it will be a year with peace, happiness and abundance of new frie...
16/06/2026

The S. I. I founder.

New year begins, let us pray that it will be a year with peace, happiness and abundance of new friends, God bless us through out the new year.

JK. The founder of SII foundation
12/06/2026

JK. The founder of SII foundation

S.I.I FOUNDER AND DISTINGUSH SENATOR BAUCHI SOUTH SENATORIAL DISTRICT SHEHU BUBA UMAR AT THE SENATE HOUSE ABUJA DETAILS ...
10/06/2026

S.I.I FOUNDER AND DISTINGUSH SENATOR BAUCHI SOUTH SENATORIAL DISTRICT SHEHU BUBA UMAR AT THE SENATE HOUSE ABUJA DETAILS SOONER

Alhamdulillah at a phone handling over to a social media of SII FOUNDATION. Thank you founder and may God bless your and...
05/06/2026

Alhamdulillah at a phone handling over to a social media of SII FOUNDATION. Thank you founder and may God bless your and your family

Alhadullillah Isowar  .I.I  FOUNDER Wajen ta'aziyyar HON. YAHAYA YALTIN.Cikin alhini founder ya isar da taziyyarsa yabiy...
04/06/2026

Alhadullillah Isowar .I.I FOUNDER Wajen ta'aziyyar HON. YAHAYA YALTIN.

Cikin alhini founder ya isar da taziyyarsa yabiyo baya da addua dakuma abunda yakamata allah yasanya alkairi.

Ibrahim Isah the founder of S.I.I FOUNDATION, Muna kira don Allah ka amsa wannan tafiya ta Sen Shehu Buba Umar Domin kwa...
02/06/2026

Ibrahim Isah the founder of
S.I.I FOUNDATION,

Muna kira don Allah ka amsa wannan tafiya ta Sen Shehu Buba Umar
Domin kwararan hujjoji kamar haka

1. Shine wadda yafi dacewa feye da kowa kan wannan yan takarkaru
2. shine wadda ya fito daga yankinmu
3. shine wadda muke ganinshi kusa da malaman mu.
4. shine wadda muke ganin wasu wadda yafi kusa dasu
5. shine wadda muke kyatata zaton zai tsaya wa addinin mu
6. shine wadda yafito ya gayamana kudirinsa idan allah yabashi
7. shine wadda baitaba yarda anciwa wa addininmu mutunci gabansa bai dakatarba.

Tabbas alkairan shehu buba yanada yawa duk da kar mai karatu yace nace bashida nashi kuskuren, Ammah mu abinda ya bayyana mana alkairansa sunfi abunda s**a bayyana mana na sharri.

Ni bantaba zama da wani nakusa da shehubah b***e ace wani yasani, sannan a kujeru masu yawa bazanyi party shehu bubabah ammah dai yanzu mun waye mufa mutum muke zaba ba jam iyayabah.

Dalilin da yasa muke so SII FOUNDATION Ya goyawa tafiyannan baya kuwa shine.

duk wadda muke tinanin mutumin kirkine koh shi yafi chanchanta mu zaba to saiyadda karfinmu ya kare wajen taimakamasa yaci zabe, sannnan mu ba komai muke nema wajensuba ammah duk lokacinda fonder yakarbi wannan tafiyan toh nasan zai taimaka mana da abubuwa masu yawa don cimma burin wannan tafiya.

Address

Rimin Zayam
Toro

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S.l.l Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share