Abdullahi Shehu Foundation

Abdullahi Shehu Foundation A FOUNDATION THAT NIGERIAN FOOTBALLER AND OMONIA PLAYER ABDULLAHI SHEHU CREATE TO HELP HIS PEOPLE'S IN SOKOTO STATE AND NIGERIA.

24/09/2024
Samun Kamar Shehu Da Wuya...A lokacin da masu arziki da wadata ke gudun al'umma sadda yak**ata su basu kulawa da yaye mu...
13/09/2024

Samun Kamar Shehu Da Wuya...

A lokacin da masu arziki da wadata ke gudun al'umma sadda yak**ata su basu kulawa da yaye musu damuwa sannan yak**ata su ji sanyi su domin su ne masu share hawaye gare su amma kash, ba a wannan zamanin ba!

Kamar yadda dan Adam keda tabbacin duk yadda zafi yayi zafi sanyi ze zo a haka komai duhun dare safiya zata waye, a hakan Abdullahi Shehu yake ga mutanen shi, masoya da sauran al'umma baki daya.

Gudumuwa, bayar da tallafi, taimako da jinkan al'umma a irin wannan yanayin abune mai matukar muhimmanci musamman ga matasa, mata da marayu.

Yayi jiya, yayi yau, kuma bai taba manta baya ba, yadda mafi yawan wanda s**a samu daukaka da wani arziki daga Allah suke manta inda s**a fito, shi ko Abdullahi Shehu sam labarin ba haka bane. Dalilin kara samun daukakar shi kenan, bai manta baya ba, bai kuma dauki kanshi shi wani ne ba domin yasan Allah keyi ba dubara ko wayo bane.

Al'umma na samun jinkai dagareshi a kowace wayewar safiya, al'umma na darawa ta dalilin Abdullahi Shehu ko wane yini. Babu ko shakka samun k**ar shi nada wuya.

A--SHEHU; MATASHIN DA DUK DAN SIYASA YAKE BUKATA A GIDAN SIYASA ;A kakar zaben 2023 Lokacin da A---Shehu ya Ayyana dawow...
09/08/2024

A--SHEHU; MATASHIN DA DUK DAN SIYASA YAKE BUKATA A GIDAN SIYASA ;

A kakar zaben 2023 Lokacin da A---Shehu ya Ayyana dawowa tai a Cikin jam'iyyar Munga Irin Ayyukan da Yayyi na Alkhharii, Munga Irin jama'ar da yazzo dasu Misali. . .

1-A Gefen Yan kwallon jihar Sokoto 75% Saida s**a dawo jam'iyyar APC Saboda detection din da A Shehu yayyi, Akwai wani Dan tsohuwat PDP Wanda ko Ance Yana iya dawowa APC Ban yarda Sai Gashi APC Saboda A---Shehu. .

2-Matasa Daga Sassan jihar Sokoto Daban munga yadda s**a k**a defection suma Fadin "Nabi Mai Gidana A---Shehu" Kuma sunka tabbatar da Biyar A---Shehu. .

3-Munga Yadda A---Shehu yake shiga Lungu da sako yanki nai da Inda Bayada Hakki Wajjen k**a yaki domin Ayi Nasarar wannan tafiyyar Kuma An Karba Kiran A---Shehu. .

4-Munga Yadda A---Shehu yayyi yat k**a Raba Motoci da Mashuna ga Masoyan jam'iyyar APC da Kuma Masu Siyasa don shi. .

5-A--Shehu Akwai Akeeda da Amana, Idan Yacce yanayi Baya Chanzawa Kuma Mun tabbatar da Hakan wajjen A---Shehu. .

Hakika wayannan Quality da legacy na A---Shehu kowa a jihar Sokoto ya shedesu, Kuma ya tabbatar dasu a Cikin Siyasa. .

Muna Yima A---Shehu Fatar Samun Kwamishina a Cikin Slot don da Aka samu domin Cigaba da Ayyukan Alkhhariin da kakema jama'a a Cikin jihar Sokoto. .

Barka da Jumma'ah Senior Man, Abdullahi Shehu na Gwamnah Ahmadu, Kuma Amintaccen Baba Danfulani. .🙏

Right Copy "

Ayau, nayi zama na musamman da shuwagabannin kungiyar alkalan wasar kwallo kafa na jahar Sokoto, karo na biyu a cikin ya...
09/08/2024

Ayau, nayi zama na musamman da shuwagabannin kungiyar alkalan wasar kwallo kafa na jahar Sokoto, karo na biyu a cikin yan kwanaki domin shawo kan irin matsaloli ake samu wurin alkalancin wasannin mu na Grassroot.

Cikin tattaunawar da mukayi sun bani tabbacin cewa su kansu suna iyakar nasu kokari domin sunga an tsalkake duka harkokin wasanni a grassroot.

Wannan kungiyar a Karkashin jagoranci na zamu cigaba da kokarin ganin mun shawo kan duk wata matsala dake tasowa.

Daga karshe, Ina mika godiya gareku da irin goyon baya da kuma fatan alkhairi da kuke mani.

  SENIOR Abdullahi Shehu  RADIYALLAHU ANHUI am glad to announce I will be sponsoring the Grassroot Mini Handball Competi...
21/07/2024

SENIOR Abdullahi Shehu RADIYALLAHU ANHU

I am glad to announce I will be sponsoring the Grassroot Mini Handball Competition.

A tournament organized to promote and enhance our young boys in the state.

This is part of my efforts to encourage our youth to involve themselves in productive activities.

To the glory of God, I remain committed and determined to continue building and improving our youth through sports.

17/07/2024
SENIOR ABDULLAHI SHEHU  AGAIN        DA YAMMACIN YAU JUMA'A NE MAIGIRMA DA DARAJA GWAMNAN MATASA SENIOR ABDULLAHI SHEHU ...
13/07/2024

SENIOR ABDULLAHI SHEHU AGAIN

DA YAMMACIN YAU JUMA'A NE MAIGIRMA DA DARAJA GWAMNAN MATASA SENIOR ABDULLAHI SHEHU RADIYALLAHU ANHU YA GWANGWAJE HASHIMU ABUBAKAR (STAR) DA KYAUTAR SABON MASHIN TA HANNUN SHUGABAN GIDAUNIYAR ABDULLAHI SHEHU FOUNDATION Bello Shehu DA SAURAN SHUWAGABANNI DA MAMBOBIN ABDULLAHI SHEHU FOUNDATION DOMIN KYAUTATA MASA DUBA DA IRIN KOKARIN DA YAKEYI A KODA YAUSHE GA DUKKANIN LAMARIN A.SHEHU.
CONGRATULATIONS ONCE AGAIN ABOKINA STAR ALLAH YATSARE YASA ALBARKA SHIKUMA SENIOR ABDULLAHI SHEHU RADIYALLAHU ANHU ALLAH YASAKAMASA DA MAFIFICIN ALHERI AMEEN.

ALH AMINU ZIZOU
ABDULLAHI SHEHU MEDIA AIDE
12TH JULY 2024

16/05/2024

Address

Sultan Bello Road Sokoto
Sokoto

Telephone

08063229049

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Shehu Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share