Sokoto Facts

Sokoto Facts The most reliable and strong Online Media in the Caliphate.

2027: Gwamnan Oyo kuma dantakarar Shugaban kasa a jam’iyyar APM Seyi Makinde ya ayyana tsohon shugaban hukumar DSS Lawal...
13/08/2026

2027: Gwamnan Oyo kuma dantakarar Shugaban kasa a jam’iyyar APM Seyi Makinde ya ayyana tsohon shugaban hukumar DSS Lawal Daura a matsayin wanda zai masa takarar mataimaki a jam’iyyar APM.

Makinde ya bayyana hakan a wurin babban taron jam’iyyar APM da aka gudanar a jihar Bauchi.

Daura zai maye gurbin Ibrahim Adamu Bala, wanda a baya aka sanar da shi a matsayin abokin takarar Makinde, amma rahotanni s**a ce an sanya shine matsayin wucin-gadi.

Gwamnatin jahar Sokoto ta aminta da sayen Mashin Bajaj 1,000 a kan kudi Naira Biliyan 1,759,250,000. Kowa ne Bajaj daya ...
12/08/2026

Gwamnatin jahar Sokoto ta aminta da sayen Mashin Bajaj 1,000 a kan kudi Naira Biliyan 1,759,250,000. Kowa ne Bajaj daya kenan ya k**a Naira Miliyan 1,759,250.

A kasuwa kuma ana saida shi kan Naira Miliyan 1,220,000, inda hakan ya nuna akwai banbancin naira dubu 539,250 tsakanin farashin da gwamnati zata saye da farashin kasuwa.

Za’a samu karin (44.2%) Naira Miliyan 539,250,000 ga Bajaj dubu da gwamnati zata saya idan aka kwatanta da farashin kasuwa.

11/08/2026

Ranar kauyawa daga dalibban Jami’ar Jahar Sokoto

Mai Martaba Sarkin Bauchi Dr. Rilwanu Suleiman Adamu ya nada tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin Jigon Bau...
11/08/2026

Mai Martaba Sarkin Bauchi Dr. Rilwanu Suleiman Adamu ya nada tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin Jigon Bauchi, inda bayyana shi a matsayin shugaba nagari tare da yaba masa kan gudummawarsa wajen zaman lafiya da dorewar dimokuraɗiyya.

Tsohon shugaban kasar yayi godiya ga Sarkin da al’ummar Bauchi, tare da alƙawarin mutunta dokoki da al’adun fadar.

A lokacin nadin, Gwamnan Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya godewa Sarkin kan naɗin.

11/08/2026

“Ai ba zaka baro malantaka kazo ka shigo cikin siyasa kuma kace Aa, abinda ake ma Malamai, kaima shi za’a maka….”

- Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso

Hukumar kula lantarki ta kasa (NERC) ta rushe shugabancin kamfanin rarraba lantarki na Kaduna kan bashin naira biliyan N...
10/08/2026

Hukumar kula lantarki ta kasa (NERC) ta rushe shugabancin kamfanin rarraba lantarki na Kaduna kan bashin naira biliyan N456.

Tuni dai hukumar ta nada mutane 7 da zasu jagoranci kamfanin na wucin gadi.

“Bayan kasan babu tsaro a haka kake tallar Tinubu, sai anzo an sace maka dan uwa kazo kace; a tayaka addu'a, wacce irin ...
10/08/2026

“Bayan kasan babu tsaro a haka kake tallar Tinubu, sai anzo an sace maka dan uwa kazo kace; a tayaka addu'a, wacce irin addu'a?”

- Maryam Dosty

Ya kukeji da mitar lantarki a wuraren ku?
10/08/2026

Ya kukeji da mitar lantarki a wuraren ku?

09/08/2026

Kananan hukumomin Shagari, Kebbe, Tambuwal da kuma Bodinga duk a jahar Sokoto na fuskantar hare-haren 'yan bindiga babu kyakkyautawa 😳😭😭

09/08/2026

Hare-haren ‘yan bindinga ya tilastawa al’ummomi watsewa daga mazabun Tsamaye, Lajinge, Makuwana, Unguwar Lalle da mazabar gabas a karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto 😭😭😳

Address

Lodge Road
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto Facts posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Sokoto Facts:

Shortcuts

Share