24/08/2026
A MADADIN GIDAUNIYAR FASAUDAT SUPPORT FOUNDATION (FSF).
Karkashin Jagorancin Founder Amb. Haj. Fatima Ahmad MaiGari.
Muna Taya Murnar Cikar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar III Shekaru 70 Masu Albarka.
Allah Ya Karawa Sarki Lafiya Da Nisan Kwana!