Atiku and ubandoma youth mobilization forum

Atiku and ubandoma youth mobilization forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Atiku and ubandoma youth mobilization forum, Non-Governmental Organization (NGO), Federal housing Runjin Sambo sokoto, Sokoto.

11/04/2025

Dream big, my friend, and never give up on your dreams. If there's a time to dream, there's also a time to work towards making it a reality.

Never let go of the beauty of your dreams because of the time it will take to accomplish it, the time will always pass, so stay focused, remain committed.

Whatever your life's pursuit is, it might take longer than you expect, and cost more than you hoped for, but it's never enough reason to give up on what you hold dear.

Give yourself time to learn, give yourself time to grow. Anything that will pass the test of time will always take time to build.

30/09/2023

Allah kaine GataNmu
Bawani Bah
Allah Kabamu Nasara idan shine Alheri 👏

20/09/2023

Alhamdulillah MALAM IS COMING 👏

07/03/2023

A Sokoto ya kasance Al’ada Duk Wanda Al’umma ta Natsu da Halin sa, Muruba, da Kyakyawan Halaye da bada gudummuwa ga cigaban ta, takan Karrama shi da Sarautar Garjajiya don godiya ga hidima da yi wa Jihar sa. A baya munyi:
1. Garkuwan Sokoto
2. Sarkin Yamman Sokoto
3. Mutawallen Sokoto
4. Insha Allah zaayi Malam Ubandoman Sokoto.

Mu zabi Malam Saidu Umar a matsayin Kaftin na Jirgin Sokoto a 2023. Da yardar Allah zai kaimu ganga. ☂️☂️☂️

22/12/2022

Allah GA MALAM

ZIYARAR NEMAN TUBARRAKI A FADAR SARKIN BAUCHI A jiya ne Matar Dan takarar Shugaban Kasa Gimbiya Rukayya Atiku Abubakar T...
08/12/2022

ZIYARAR NEMAN TUBARRAKI A FADAR SARKIN BAUCHI

A jiya ne Matar Dan takarar Shugaban Kasa Gimbiya Rukayya Atiku Abubakar Ta Ziyarci Fadar Bauchi Domin Neman Tubarraki Ga Mai Martaba Sarkin Bauchi Dr Bilyaminu Sulaiman.

Tare da Ita Akwai Matar Dan takarar Gwamnan Jihar Sakoto Malama Asiya Saidu Umar Ubandoma Da Matar Gwamnan Jihar Bauchi Hajiya Aisha Bala Muhammed,se matan yan takarar gwamnoni na arewa maso yamma, Tsofaffin matan Sanatochi, Shugabar mata ta Neman Yakin zaben shugaban kasa Hajiya Mariya Waziri da Sauran Manyan Mata Yan siyasa.

Me martaba Sarkin Bauchi ya yi fatan nasara da rinjaye akan wannan tafiyar ta jam'iyar PDP.

#….Yusuf S..A

01/12/2022

Mu malam mu Kai wollah

DUM:Mutum Sama Da Dubu Biyu Sun Fice Daga APC Zuwa PDP A Dundaye/GumburawaMutum dubu biyu da dari shidda da hamsin da hu...
23/10/2022

DUM:

Mutum Sama Da Dubu Biyu Sun Fice Daga APC Zuwa PDP A Dundaye/Gumburawa

Mutum dubu biyu da dari shidda da hamsin da hudu (2654) sun fice daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP a mazabun Dundaye da Gumburawa dake cikin karamar hukumar mulki ta Wamakko.

Mai girma dan takarar gwamnan jahar Sokoto karkashin tutar Jam'iyyar PDP, Mallam Saidu Umar, FCNA (Mallam Ubandoman Sokoto) tare da Dan takarar mataimakin gwamna, Hon. Sagir Attahiru Bafarawa da sauran muhimman mutane s**a halarci wannan taron.

Abu Gbow

GWAMNA TAMBUWAL YA KARBI DALIBBAI 200 DA GWAMNATIN SA TA DAUKI NAUYIN KARATUN SU A INDIA,GHANA,SUDAN DA UKRAIN MAFI YAWA...
14/10/2022

GWAMNA TAMBUWAL YA KARBI DALIBBAI 200 DA GWAMNATIN SA TA DAUKI NAUYIN KARATUN SU A INDIA,GHANA,SUDAN DA UKRAIN MAFI YAWAN SU SUN KATANTO KIWON LAFIYA DA KIMIYYA. KUMA YACE A BASU AIKI NAN TAKE.

Maigirma Gwamnan Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal,CFR(Mutawallen Sokoto) ya karbi dalibbai su 200 wadanda Gwamnatin sa ta dauki nauyin karatun su a kasashen India, Sudan,Ghana da Ukrain a Dakin Taro na Masauki Shugaban Kasa dake Sokoto.

Dalibban Maza da Mata da mafi yawan su sun karanto Kiwon Lafiya da dangogin sa hadi da ilmin Kimiya sun zo don nuna goyon bayan su da murna ga irin karinchin da Gwamna Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal ya yi masu na biya masu dukkan kudade na yin karantun su.

Dalibban da Babban Sakatare na Hukumar Dauke nauyin Karatu ta jihar Sokoto Alh. Bello Shattima ya jagoranta ya zayyano irin kwazo da kuma yawan dalibbai da Gwambatin Tambuwal ta dauke masu nauyin karatu da kuma basu kudaden kula da kansu a lokacin da suke karatu a kasashen wajen.

A jawabin sa Gwamna Tambuwal ya nuna farin cikin sa na karbar dalibban su 200 da Gwamnatin sa ta dauki nauyin karatun su inda mafi yawan su s**a karanto shashen kiwon lafiya wanda yace fanni ne da ke da karancin yan jihar Sokoto a ciki.

Daga bisani ya umurci Shugaban Maaikata da cewa duk dalibin da ya dawo karatun kuma ya yi bautar kasa a bashi aiki nan take a gwamnatin jiha.

Hakama ya baiwa sauran dalibbai da aka dauko daga kasar Ukrain da ake yaki da zasu cigaba da karatun su a Jamiar Base mai zaman kanta dasu dage don ganin sun kammala karatun su, kasancewar Gwamnatin sa zata biya musu kudin karatun.

Daga karshe Gwamna Tambuwal ya dauke nauyin karatun wani matashi dan jihar Sokoto da yayi zarra a kasar India inda zaa dauke nauyin yin Masters da Phd sa.

Taron ya samu halarcin Shugaban Jamiyar PDP na jiha Alh. Bello Aliyu Goronyo, Membobin Majalisar Zartawa ta jiha, Sakataren Gwamnati Alh. Mainasara Ahmed, Shugaban Maaikata na jiha Alh.Abubakar Muhammad da Chief of Staff Alh. Muktar Magori.

14-10-2022

14/10/2022

Address

Federal Housing Runjin Sambo Sokoto
Sokoto
5000

Telephone

+2347030775717

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Atiku and ubandoma youth mobilization forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Atiku and ubandoma youth mobilization forum:

Share