Bado youths progressive Association

Bado youths progressive Association Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bado youths progressive Association, Youth Organization, Badon Rafi, Birnin kebbi road,sokoto, Sokoto.

Congratulations
20/11/2025

Congratulations

26/05/2024

Tsawon lokaci

16/04/2024

Aslm alaikum Amadadin Bado youths progressive association na farin cikin sanarda wayanda s**ayi register jamb cewa zaayi training akan yadda Ake amfani da na'ura Mai kwakwalwa (computer) wurin rubuta jarabawar wadda zaayi k**ar haka

Rana: laraba
Wuri: Aliyu magatakarda ICT center opposite Arkilla fire service.
Time: 10am

Note: duk wanda zaije yaje da jamn slip dinshi.

*Muslim Ummah Association Badon hanya* *(Muabh)*Gayyatata Zuwa Ayyukan gyaran Masallatai  *Tsarin  Ayyukan wannan satin*...
08/03/2024

*Muslim Ummah Association Badon hanya* *(Muabh)*

Gayyatata Zuwa Ayyukan gyaran Masallatai


*Tsarin Ayyukan wannan satin*

*Ranar Assabar*

1) masallacin gidan Durumbu
2) masallacin Gidan Buda
3) masallacin Mlm Salisu
4)masallacin Mlm Buba (Liman)
5) masallacin Gidan chemical
6) masllacin Mlm Almuapha S Fada
7) masllacin Liman Ali
8) masallacin Mlm Lawali

*Ranar lahadi*
1)masallacin kwakwaran
2) massalcn Mlm mainasara
3) masallacin Mlm Abduahi
4) masaallcin Mlm Dauda
5) masallcn Mlm Mai bulala
6) masacn Bellazi
7) masalacin Mlm falke
8) masallcn Diga
9) masallcin Abu ayyuba (indan duniya)

*Signed*
*Bilal Hassan Dan-maki*
*Secretary General*

Second Bypa Bado Career guidance programTitle: LIFE AFTER SECONDARY SCHOOL Alhamdulillah Alhamdulillah AlhamdulillahGodi...
11/02/2024

Second Bypa Bado Career guidance program

Title: LIFE AFTER SECONDARY SCHOOL

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

Godiya ta musamman ga jajirtattun members din wannan kungiya, musamman Chairman, V. Chairman da Secretary bisa namijin kokarinsu wajen ganin wannan program ya tafi yadda yadace!

Muna kuma godiya ga kungiyar Muslim Ummah Badon Rafi wadanda s**a fito s**a bada tasu gudummuwa wajen gudanar da wannan program!

Haka zalika Muna godiya ga manya manyan Bakin mu da s**a samu halarta musamman
1. Dr. Aminu Musa Yabo (Jarunmman Yabo)
2. Abdullahi Muhammad Sokoto (wakilin Provost)
3. Hon. Jamilu Ishaq (former counselor Bado/Kasarawa ward)
4. Principal SSCOE secondary school
5. Ml. Jamilu daga GGDSS BADON BARADE
6. Ml. Malami Aliyu (Sarkin Yakin Bado)

Da kuma dalibban da s**a samu halarta gaba daya!

Haka zalika Muna mika godiya ta musamman ga principals na makarantinnin

1. Kasarawa
2. Badon Barade
3. SSCOE
4. TECHNICAL
5. SANI DINGYADI
bisa goyon bayan da s**a bamu wajen tabbatar da nasarar wannan program!

Allah madaukakin sarki yasa muyi tarayya a Lada

Sign
General Secretary
Aminu Hayatu Bado

Gayyata!!  Gayyata!!   Gayyata!!Amadadin kungiyar Bado youth progressive Association BYPA Muna gayyatar kowa da kowa zuw...
10/02/2024

Gayyata!! Gayyata!! Gayyata!!

Amadadin kungiyar Bado youth progressive Association BYPA

Muna gayyatar kowa da kowa zuwa program din wannan kungiya da za'ayi gobe Insha Allah

Program dinda aka shirya domin wayarda kan yara yan SS 3 dama wadanda s**a kare akan karatun gaba da secondary(carrier guidance)
Wanda akawa take da *LIFE AFTER SECONDARY SCHOOL*

Lokaci 10:00am
Venue: multipurpose (SSCOE)

Sign
General Secretary

BYPA ta sanya Yara 3 Makaranta!😊Alhamdulillah! Bypa ta kara Saka wasu Yara uku Makaranta wadanda basa zuwa Makaranta gab...
02/02/2024

BYPA ta sanya Yara 3 Makaranta!😊

Alhamdulillah! Bypa ta kara Saka wasu Yara uku Makaranta wadanda basa zuwa Makaranta gaba daya (out of school children).

Wannan shine lokaci Na biyu da BYPA ta gabatar da irin wannan aikin kuma inshaa Allah zaa ci gaba iya karfinmu domin tabbatar da bada tamu gudunmuwa wajen ganin cigaban matasan wannan gari Na Bado.

Kira!

Akwai Yara da yawa da basu zuwa Makaranta sanadiyar dalillai masu yawa!

Akwai bukatar ka bada taka gudunmuwa domin ganin munkai inda muke bukata!
UUNICEF NigeriaSign
Admin 1

‼️‼️VERY IMPORTANT ‼️‼️Assalamu alaikum, jiya nissamu labarin wasu mutane dake yawon saida MTN sun shigo Badon Hanya, So...
29/01/2024

‼️‼️VERY IMPORTANT ‼️‼️
Assalamu alaikum, jiya nissamu labarin wasu mutane dake yawon saida MTN sun shigo Badon Hanya, Sokoto, bayan mutum ya sayi sim zasuce yakawo NIN ɗin shi ayi mishi Register, unfortunately waɗannan azzalumai zasuyi amfani da NIN ɗin mutum suyima layi 4 register.

-Bayan ɗaukar matakin zuwa offices ɗin MTN Nigeria na Sultan Abubakar road da gawon Nama, Sokoto, ma'aikatan MTN sun tabbatar muna da cewa hakan baidace ba, sannan duk laifin da akayi da wadannan sims to wanda keda NIN za'a k**a saboda sunan shi da photon ne ke a cikin sims ɗin nan.

Abin haushi da takaici a ɓangaren MTN, bayan mun bukaci duyi de-LINKING ɗin waɗannan numbobin, s**a ce ba zasuyi hakan ba, saidai muje muyi welcome back ɗin waɗannan sims gaba ɗaya, in kuma ba haka ba to duk abinda aka aikata da waɗannan sims laifin mune.

Daga ƙarshe muna kira ga mutane su kiyayi sayen Sims ga Mutanen da ke yawo cikin shiyoyi, haka kuma muna kira ga MTN Nigeria su gaggauta k**a waɗannan jami'an nasu don hakan zaiyi illa sosai ga customers ɗinsu.

Pls circulate this by sharing and tagging the appropriate bodies.

The Bado Youths Progressive Association (BYPA) under the leadership of its Chairman Aliyu Abubakar honored the invitatio...
10/01/2024

The Bado Youths Progressive Association (BYPA) under the leadership of its Chairman Aliyu Abubakar honored the invitation it received from NDLEA, to attend its awareness lecture titled "NO TO SH**HA SMOKING".
In his entourage were the Secretary of the Association AMINU HAYATU and the PRO (Shamsu Abubakar) along with other members of the Association.

Members of this association were educated on the dangers associated with SH**HA and drug related abuses.

As a community based association, we'll continue to inform and educate our fellow youths on the risks and dangers associated with these substances.

Sec.gen
AMINU HAYATU

Address

Badon Rafi, Birnin Kebbi Road,sokoto
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bado youths progressive Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Bado youths progressive Association:

Share