A Shehu Kindiru charity Foundation

A Shehu Kindiru charity Foundation Build Our Community 🏦

Aikin Ciyarwa da Ramadan 🌙As-salamu alaykum 'yan uwa da abokan arziki,Yayin da ya rage kwanaki kalilan kafin watan Ramad...
12/02/2026

Aikin Ciyarwa da Ramadan 🌙

As-salamu alaykum 'yan uwa da abokan arziki,

Yayin da ya rage kwanaki kalilan kafin watan Ramadan, muna shirin gudanar da aikin ciyar da abinci na kwanaki *** na watan Ramadan, wanda aka tsara don samar da abinci ga wadanda ke cikin mawuyacin hali na rashin samun isasshen abinci a wannan wata mai albarka.

Don Allah a sani cewa babu wani adadi da ya yi ƙanƙanta: ₦1,000 • ₦2,000 • ₦3,000 • ₦5,000 — duk wani adadi abin maraba ne kuma ana godiya sosai. Gudummawar da ka bayar za ta iya sanya abinci a kan teburin wani kuma ta sa ka samu lada mai ci gaba a wannan watan Ramadan.

Annabi ﷺ yace: "Duk wanda ya ciyar da mai azumi, zai sami lada kamar ladan mai azumi, ba tare da rage ladan mai azumi ba."

Account details
08109806000
bank: TENN
A shehu Kindiru charity foundation!

-----------------------------------

Feeding Program during Ramadan 🌙

Peace be upon you, brothers and friends.

As the days draw closer to the month of Ramadan, we are preparing to conduct a food distribution program for *** days of Ramadan, designed to provide food to those in dire need of adequate food during this blessed month.

Please be aware that no amount is too small: ₦1,000 • ₦2,000 • ₦3,000 • ₦5,000 — every amount is welcome and greatly appreciated. The donation you give can put food on someone's table and earn you continuous rewards this Ramadan month.

The Prophet ﷺ said: "Whoever provides food for a fasting person to break their fast, they will earn a reward similar to that of the fasting person, without reducing the reward of the fasting person."

Account details
08109806000
Bank: TENN
Shehu Kindiru Charity Foundation!

Youths4Youths There are people who never remember you are alive until they need something from you. May God make things ...
16/09/2025

Youths4Youths

There are people who never remember you are alive until they need something from you. May God make things better!

Bro, politics is a matter of opinion. Don't criticize someone else's view just because you think yours is better. Always assume the best in others, but remember that the truth is known to everyone.

"Kar ka taba gaya wa kowa shirin ka, sai dai ka nuna musu sakamakon ka."

Kada ka yarda da mutane da sauri, ba kowa a kusa da kai yana tare da kai da gaske ba.

_________________________________________

Youths4YouthsAkwai fah mutanen da basu taba tunawa kana raye sai amfanin ka ya taso.Allah ya kyauta!

Bro Ita Siyasa Da Kake Gani Ra'ayice Karka Kushe Abun Wani Don Naka Ka Kyautatawa Kowa Zato Ammafa Ita Gaskiya Kowa Ya Santa.

"Never tell anyone your plans , show them your results instead."

Don't trust people too quickly, it's not everyone around you is really with you.

10/08/2025

Dukkaninu muna da wani abu da za mu iya bayarwa, ba lalle sai kuɗi ba: da: limi ne, hikima da basira, magana mai daɗi, kawar da cuta, sa ido kan tsaron unguwa, atleast idan kana da hali, ka tallafi rayuwar mutum 1 (musamman maraya)

A Shehu Kindiru charity Foundation

Constitutional Amendment Public Hearing.26-07-2025. Sokoto,Kebbi,Zamfara taron na Gudana ne yanzun haka a babban dakin t...
27/07/2025

Constitutional Amendment Public Hearing.

26-07-2025.

Sokoto,Kebbi,Zamfara taron na Gudana ne yanzun haka a babban dakin taro dake Kasarawa a Jahar sokoto.

Ubangiji Allah Yasa a Kammala Lafiya.

27/07/2025

Youths4Youths
Public Hearing on Constitutional Review took place earlier today in Sokoto. Domin gabatarda 16 Memos na CONSTITUTIONAL AMENDMENT Akan Karin local government.
26th July 2025.
Sokoto .

26/07/2025

Alhamdulillahi
Shirye shirye sun kankama Allah ya yarda da wannan lamarin
A Shehu Kindiru charity Foundation

A Arewa ne Naira dubu biyar ta Uniform ko Hijabi zai hana mace zuwa makarantar Boko ko na Addini, duk 'yan uwan Mahaifin...
21/07/2025

A Arewa ne Naira dubu biyar ta Uniform ko Hijabi zai hana mace zuwa makarantar Boko ko na Addini, duk 'yan uwan Mahaifin ta babu wanda zai iya bayar da dubu 5,000 din, amma zai iya kawo Naira dubu 50,000 a matsayin gudummuwar sa idan za'a hada mata kayan 'daki na Aure na Naira dubu 600,000.

~ A Arewa ne Kudin wata ko Kudin PTA Naira 300 ko 400 zai ajiye Yaro a gida na tsawon watanni biyar, yayin da Mahaifin sa zai iya saka Recharge card na Naira 500 a wayar sa a kowane Sati.

A Arewa ne mutum zai gagara koyon sana'a (Skill) saboda lokacin koyarwar da safe ne bayan Asubah, shi Kuma sai karfe 8 yake tashi daga bacci, yana son wajen da ake koyarwa da karfe 10 ko 11 na safe, ba zai iya yin wannan sammakon karfe 5:30 ko 6 ba.
Da yamma ba zai iya zuwa ba saboda yana Filin Kwallo.

~ A Arewa ne Saurayi zai gagara Sayan Littafin Naira dubu 15,000 yaje gaban Malamai saboda baya da Kudi, amma yana rike da wayar Naira dubu 80,000 duk wata yana kashe mata Naira dubu 8,000 a Caji da Data.

A Arewa ne zaka nunawa mutane business ko wata harka ta samun Kudi amma da kyar ka samu mutum 10 cikin Dari 200 da zasu shiga su koya har suyi, sauran mutane 190 din gaba daya sun tafi da tunanin cewa ba zasu iya shiga harkar da basu gani da Idon su ba.

~ Cikin mutanen Arewa ne mutum zai gagara zuwa makaranta saboda baya da Kudin Registration amma a the same year zai iya hada Kudin aure da buge bugen rayuwa.

A Arewa ne mutum ba zai iya tashi daga Bauchi ko Kano yaje Kaduna, Sokoto ko Maiduguri koyon karatun Addini ko na Boko ko Sana'a ba saboda garuruwan sunyi masa nisa, amma zai iya tafiya Lagos ko Ibadan ko Abuja neman Kudi, aikin Kudi zai kai shi Kudu.

~ A Arewa ne mutum zai fara tambayar ka Naira nawa zai samu idan zai koyi ilimin wani abu, abinda zai samun shine babban abinda yake kallo ba ilimin ba.

Cikin mutanen Arewa ne Yaro zai dawo daga Makaranta babu wanda ya tambaye shi me aka koya musu, me aka ce suyi idan sun zo gida, Amma ana iya tambayar sa Naira nawa ya samo 😪

16/07/2025

Celebrating my 5th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A Shehu Kindiru charity Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to A Shehu Kindiru charity Foundation:

Share