Arkilla Youth Development Association - AYDA

Arkilla Youth Development Association - AYDA AYDA
The aim of the Association is to unite the youth of Arkilla and Environs towards positive development.

21/08/2026

Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh.

Warm greetings to the entire members of Arkilla Youth Development Association. I wish you all a peaceful, productive, and blessed day.

May Almighty Allah continue to guide and strengthen us, promote unity among us, and bless our efforts towards the development and progress of Arkilla.

Best wishes to you all.

PRO AYDA
Kasimu Abubakar Yusuf

21/08/2026
21/08/2026

SANARWA

CAPTURING NA CONDITIONAL CASH TRANSFER (CCT)

Ana sanar da mazauna Arkilla Federal Low-Cost cewa jami’an da suke gudanar da aikin Conditional Cash Transfer (CCT) za su kasance a Arkilla Federal Low-Cost a filin taro na Aduwa, domin gudanar da aikin capturing kyauta.

📅 Rana: Asabar, 22/08/2026
⏰ Lokaci: 9:00 na safe
📍 Wuri: Arkilla Federal Low-Cost filin taro na Aduwa

Duk mazaunan da suke sha’awar yin wannan rajista ana buƙatar su zo da waɗannan bayanai:

- Cikakken suna (Full Name)
- Lambar NIN (NIN Number)
- Lambar waya (Phone Number)

Lura:

Wannan aikin kyauta ne, don haka ba za a biya kowa kuɗi ba, domin gudanar da capturing ɗin.

Muna kira ga masu sha’awar wannan damar da su zo cikin lokaci domin samun damar yin rajistar.

Allah Ya sa a dace.

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arkilla Youth Development Association - AYDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Arkilla Youth Development Association - AYDA:

Shortcuts

Share