NYCN KWARE

NYCN KWARE Public Awareness on good and behavioral change's especially negatively to positive

INALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI UN Amadadin zababin shuwagabanin majalisar matasa na karamar hukumar mulkin kware NYCN r...
21/04/2022

INALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI UN

Amadadin zababin shuwagabanin majalisar matasa na karamar hukumar mulkin kware NYCN reshen kware muna jajintawa daya daga Cikin shuwagabanin mu ligal adviser na rasuwar mahaifinta jiya da yamma Prof A A Kware muna rokon Allah ubangiji subahanahu wata ala yagafar tamasa yasa yafuta yasaka masa da gidan Aljanna firddausi Allahumma amin summa Amin

Shafiu muhammad kware
PRO NYCN KWARE CHAPTER

NATIONAL YOUTH COUNCIL OF NIGERIA NYCN KWARE  LOCAL GOVERNMENT CHAPTERMAJALISAR MATASA (NYCN) RESHEN KARAMAR HUKUMAR MUL...
13/04/2022

NATIONAL YOUTH COUNCIL OF NIGERIA NYCN KWARE LOCAL GOVERNMENT CHAPTER

MAJALISAR MATASA (NYCN) RESHEN KARAMAR HUKUMAR MULKINMU KWARE L/G KARKASHIN JAGORANCIN SHUGABAN WANNAN MAJALISA ENG. BILYAMINU ABDULLAHI KWARE SUN SAMU ZAMA DA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR MULKINMU KWARE

Majalisar matasa (NYCN) Reshen karamar hukumar mulkin kware L/G Sun Samu Kai Ziyara ga maigirma shugaban karamar hukumar mulkin kware Hon Jafar Basansan sunsamu tattauna muhimman abubuwa na yanda zasu gudanar da aiki babu k**a hannun yaro a wannan karamar hukuma tamu lunguna da sakuna

Ajawabin Shugaban Majalisar matasa (NYCN) Eng. Bilyaminu ya bayyana manufofin da gururukan Wannan Majalisar da Kuma shiraruwan da Majalisar zata Gudanar ga matasa da Kuma al'ummah Baki daya, haka kuma Shugaban majalisar yayi jawabin Yaba Hon Basansan akan qoqarin sa ga matasa da Kuma bangaren kawo cigaba ga al'ummar karamar hukumar mulkinmu ta kware

Hon Basansan ya taya sabbin Shugabannin wannan majalisar ta matasan NYCN reshen kware ya kuma bayyana jin dadin yanda Yaga Shugabannin sun fito daga kowace mazabah Goma Sha Daya (11) da mukedasu a karamar hukumar muta kware sannan yayi Kira ga Shugabannin da su zamo masu haquri da Kuma k**anta gaskiya wajen gudanar da jagoranci

Daga qarshe yayi Kira ga Exco's da sukasance masu biyayya ga magabatansu ya Kuma yi kira ga NYCN ta qara himma wajen wayarda kan matasa akan illar shaye-shaye dakuma kasancewa jagorori nagari akan duk wani Abu daya Shafi Matasa.

Signed:
Fodio musa zamau NYCN Secretary General kware chapter

Published✍🏿✍🏿:
Shafiu muhammad kware
Public Relations Officer 1 NYCN kware chapter

A L H A M D U L I L L A HCertificate Of Return, Elected As P R O NYCN kware Local Government Chapter.
08/02/2022

A L H A M D U L I L L A H

Certificate Of Return, Elected As P R O NYCN kware Local Government Chapter.

ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH
08/02/2022

ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH

Address

Illela Road Sokoto
Sokoto
841100

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NYCN KWARE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to NYCN KWARE:

Share