Fisabilillah foundation

Fisabilillah foundation A foundation created in 2019 for the purpose of Helping orphanage and Needy

FISABILILLAH FOUNDATIONAlhamdulillahAlhamdulillahAlhamdulillahDaya daga Cikin wadanda sukayi alkwali lokacin Gudanarda t...
14/05/2023

FISABILILLAH FOUNDATION

Alhamdulillah
Alhamdulillah
Alhamdulillah

Daya daga Cikin wadanda sukayi alkwali lokacin Gudanarda taron Kungiya na Shekara Wanda aka gudanar a 01/02/23
Alhj Ibrahim Dagara ya bada naira dubu dari ga Wannan Gidauniya.

Muna Rokon Allah ya sakamasa da mafificin ALHERI , Allah ya biyamasa bukatunsa ya samasa wannan sadaka a ma'aunisa a ranar Alkiyama.
Allah ya biya.

FISABILILLAH FOUNDATIONBIYAN KUDDIN MAKARANTA NA YARA MARAYU.Assalamu alaikum.Kamar yadda aka Saba , ana samun wasu daga...
14/05/2023

FISABILILLAH FOUNDATION

BIYAN KUDDIN MAKARANTA NA YARA MARAYU.
Assalamu alaikum.
Kamar yadda aka Saba , ana samun wasu daga Cikin kungiya suna daukar nauyi biyama Yara marayu dalibbai kuddin makarantar Islamiya akan naira dari biyu #200 duk wata, yanxuma akwai dama, sabuwar shekara ta makaranta ta zagayo.

Yaran daman su (30) talatinne ,duk Wanda yakeda niyar biyama tun daga Yaro daya(1) har zuwa ko Yaro nawa sai yayi magana.

NOTE: Wanda ya dauki nauyin Yaro daya zai bada #2,000 ga shekara.
Munason ko Yaro nawa mutun ya dauka ya taimaka ya bada a kalla na wata biyar lokaci guda ,Don gudun samun matsala irin wadda muka samu a baya.

NASIHA
Idan ka dauki nauyin karatun Yaro musamman maraye , to dukkanin karatunda yake zuwa yanayi a makaranta tabbas kanada naka kamisho Kuma ka taimaka wajen gyara tarbiyata, Kuma kasan Allah zaya biyaka.
Allah ya sa mu dace.
👇
Acnt:1444848072
Bank: Access Bank
ACN: Mubarak Ibrahim Dan Yaro

Mubarak Ibrahim
✍️
Chairman

13/11/2022

Falalar dake Cikin taimakon karatun maraye

FISABILILLAH FOUNDATIONWurarenda wannan Gidauniya ta tallafama da feshin maganin sauro🐜🪰🦟 a ranar lahadi 16/10/222GROUP ...
29/10/2022

FISABILILLAH FOUNDATION
Wurarenda wannan Gidauniya ta tallafama da feshin maganin sauro🐜🪰🦟 a ranar lahadi
16/10/222

GROUP A

1. Cikin Asibitin Yar Akija
2.Makarantar s/Fulani
3.Makarantar mallam tukur Rungumi
4.Makarantar malamin Rame
5.Makarantar Rungumi
6.Makarantar Malam yakubu
7.Makarantar mallam Dahiru na mallam Baba
8. Zasuyi feshin tundaga gota ta masallacin Garkar Lula har zuwa Transformer ta siriddawa.

GROUP B

1.Zasu fara kwarkwdatsu malami luggat har karshenta
2.Kwarkwadat muskuri duk inda Adda gota gabadanta
3.Makarantar Mallam ummaru(kwarkwadat muskuri)
4.Makarantar Mallam Gadanga(kwarkwadat muskuri)
5.za'yi feshi kwarkwadat Baban karatu gabadanta
6.Makarantat Baban karatu.
7.Makarantat mallam Sambo
8.Makarantar mallam Boyi(Gidan ubandoma)

GROUP C

1. Zasu fara tun daga Kwarkwadat inda Gwaggo zuwa kwarkwadat modibbo koko
2.Makarantar Yar buta
3.Makarntar Mallam ummaru Lamma
4.Makarantar mallam mudassir
5.Makarantar mallam Usman(opposite bore hole)
6.Titin marafa Dan baba har zuwa masallacin yarbawa(Tun daga makarantar mallam ummaru Lamma)
7. Makarantar gidan kanawa.

Bayan an kammala an shiga gidajen wadannan yankuna an tallafa musu da feshin.

Allah ya sa mudace
Allah ya samuna ikhlasi
Allah ya bamu Lada
Allah ya daukaka wannan gidauniya

Address

Marafa Dan Baba Road Sokoto
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fisabilillah foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share