Ambel Youth Movement - Aym

Ambel Youth Movement - Aym Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ambel Youth Movement - Aym, Nonprofit Organization, Soba LGA, Soba.

Mai Girman Ɗan majalisar dokokin jihar Kaduna mai wakiltar Gundumar Soba Hon Suleiman Magaji Skipper, shima yazo bikin k...
07/11/2025

Mai Girman Ɗan majalisar dokokin jihar Kaduna mai wakiltar Gundumar Soba Hon Suleiman Magaji Skipper, shima yazo bikin karrama wa da akaiwa Kamfanin Hon Mal Abdullahi Muhammad Bello (Ambel)

Congratulations on this well deserved award by National Council on Agriculture and food security to AMBEL AGRICULTURAL E...
06/11/2025

Congratulations on this well deserved award by National Council on Agriculture and food security to AMBEL AGRICULTURAL ENGINEERING SERVICES LTD.
We Pray for more success.

04/11/2025

Buhunan Siminti 40 don gyaran Islamiyya a garin DAMARI dake Kinkiba ward daga Hon AMBEL.
Allah ya saka da Alkhairi Malam 🙏

04/11/2025

100k ga makarantar Islamiyya dake KINKIBA itama daga
Hon.AMBEL
muna Godiya malam 🙏

04/11/2025

500k Ga Makarantar islamiyya dake Tashan Ice maigana daga.
Hon AMBEL 🙏
Muna godiya malam.

AIKIN SABUNTA MAHAUTA (SLAUGHTER HOUSE) DAKE KASUWAR TUDUN SAIBUDan majalisar dokokin jihar Kaduna mai wakiltar mazaɓar ...
22/03/2025

AIKIN SABUNTA MAHAUTA (SLAUGHTER HOUSE) DAKE KASUWAR TUDUN SAIBU

Dan majalisar dokokin jihar Kaduna mai wakiltar mazaɓar maigana Malam Abdullahi Mohammed Bello AMBEL Shine wanda ya roko aikin wanda a yanzu haka aikin sabunta mahautar kasuwar Tudun saibu aiki yana tafiya yadda ya kamata.

Jama'a suna ta godiya da fatan alkhairi.

Muna ganin canji a Gundumar Maigana

Allah ya kara shiga lamarin ka🙏🙏

AMBEL MEDIA TEAM
22nd March, 2025.

21/03/2025

ALLAH YA SAKA MAKA DA ALHERI HON. AMBEL

Acikin satin nan wasu daga cikin al'ummar yankunan gundumomin maigana s**a bukaci tallafin wasu abubuwa daga dan majalisar dokokin jihar Kaduna mai wakiltar mazabar Maigana Malam Abdullahi Mohammed Bello AMBEL.
Kuma Alhamdulillah ya biya musu bukatunsu Kamar haka:--

Ya tallafa ma wasu masallatai da buhunan cement domin ci gaba da aikin gyaran su..

1.Masallacin bakin Hanya Farin Kasa (Richifa ward)
Ta hannun lawal Zubairu (Dan buran)

2.masallacin Katsinawa Gidan Sarkin Noma (Kwasallo ward)
Ta hannun Hon.Nuhu Hassan Kwasallo.

3. Gyaran gadan garin Tofa dake maigana ward nan ma ya tallafa da buhunan cement.

Har ila yau ya tallafa da Na'urar amsa kuwwa wato (Loud speaker) a wani masallaci dake Marwa dake mazaɓar Kinkiba, kamar yadda s**a bukata. Ta hannun Yareeman marwa.

Sannan kuma ya ɗaukin nauyi don gyara wasu borehole acikin garin GIMBA domin inganta rayuwa. ta hannun Isiya Abuge.

Muna addu'a Allah ya saka ma Hon.AMBEL da alheri, Allah kuma ya kara shiga cikin lamarin ka

AMBEL MEDIA TEAM.
21st March, 2025

DUK ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA.Dan majalisar dokokin jihar Kaduna mai wakiltar mazabar maigana a ƙaramar hukumar sob...
14/03/2025

DUK ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA.

Dan majalisar dokokin jihar Kaduna mai wakiltar mazabar maigana a ƙaramar hukumar soba Malam Abdullahi Mohammed Bello AMBEL, ya gababatar da wasu ayyukoki acikin wannan watan ga al'ummar dake Gundumomi biyar na mazaɓar shi.

1. Gyaran Burtsatse (Boreholes) Awasu sassa na yankin gundumar maigana.

2.Gina Rijiyoyi awasu rugagen dake yankin sakaru na mazabar Gimba

3.Ya gwan-gwaje ƴan kwamitin uku uku da suke taimaka mishi a faɗin gundumomi biyar da wasu kudade

4.Ya raba Gero don Rage yanayi da ake ciki a wannan watan ga al'umma kamar haka:
👉LG ECXO
👉WARDS EXCO
👉DELEGATE
👉KUNGIYAN ƳAN DAKO
👉KWAMITIN MARAYU
👉KUNGIYAN ƳAN OKADA
👉KUNGIYAN MATASA NA JAM'IYYAR PDP DAKE YANKIN MAIGANA
👉KUNGIYAR DISABLE
👉MEDIA TEAM

5. Ya gwan gwaje iyayen mu mata da suke faɗin gundumar maigana da Atamfofi don nuna muhimmanci gare su.

AMBEL MEDIA Team
14th March, 2025.

Address

Soba LGA
Soba

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ambel Youth Movement - Aym posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Ambel Youth Movement - Aym:

Share