Engr muktar umar

Engr muktar umar Campet

16/03/2026

Sirrina 3

Ukraine ba ta yaki da Iran - ZelenskyShugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya kawar da maganar yiwuwar ya tura kwara...
16/03/2026

Ukraine ba ta yaki da Iran - Zelensky

Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya kawar da maganar yiwuwar ya tura kwararru a harkar fasahar kakkabo jirage maras matuka zuwa Gabas ta Tsakiya domin taimaka wa Amurka, inda ya ce kasarsa ba ta yaki da Iran.

16/03/2026

Sirrina 2

16/03/2026

Sirrina 1

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, António Guterres  ya yi Allah wadai da abin da ya kira “nuna wariya”  ga Musu...
16/03/2026

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, António Guterres ya yi Allah wadai da abin da ya kira “nuna wariya” ga Musulmi a duk faɗin duniya.

“Musulmai a sassan duniya sau da yawa suna fuskantar nuna wariya daga hukumomi, da cire su daga harkokin tattalin arziki da zamantakewa, da tsauraran manufofin shige da fice, da kuma sanya musu idanu da bincike ba tare da wani dalili mai ƙarfi ba,” in ji Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya a saƙon da ya aika na bikin ranar yaƙi da ƙyamar Musulunci ta duniya (International Day to Combat Islamophobia) a ranar 15 ga Maris.
Ya yi kira ga al’ummar duniya da su “sake jaddada aniyyar tabbatar da daidaito, haƙƙoƙin dan’adam, da martabar kowane mutum, ba tare da la’akari da addininsa ba.”

Guterres ya bayyana cewa waɗannan “munanan dabi’un suna samun gurbin zama ne sakamakon kalamai na nuna ƙiyayya ga Musulmai da kuma ƙiyayya kai-tsaye, wanda hakan ka iya haifar da cin zarafi da tashe-tashen hankula.”

16/03/2026

Shin ka taɓa ganin wata mace da ta kwanta maka a rai, amma kake tunanin irin tambayar da za ka yi mata, in ka samu zarafin magana da ita?

Ga wasu tambayoyi bakwai da mata ba su son ayi musu.

Wacce tambaya ce ba ku son namiji ya yi muku?

16/03/2026
16/03/2026

FROM CHRISTIANITY ✝️ to ISLAM ☪️

Promise Rapheal to Fatima Raphael

JIYA TA MUSULUNTA MUNA ADDU'A ALLAHU YA DAUWAMAR DAKE CIKIN ADDININ MUSULUNCI HAR KARSHEN RAYUWAR ALLAHU YA BAKI MIJI NA GARI

Address

Nasarawa
Saminaka
1122

Telephone

+2349067210187

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr muktar umar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Engr muktar umar:

Share