Tausayi Foundation Moscow Line Potiskum

Tausayi Foundation Moscow Line Potiskum A nonprofit organization with focus on helping less privileged women and children.

Alli vited
11/06/2025

Alli vited

11/06/2025
26/02/2025

*SANARWA: AYYUKAN TAUSAYI FOUNDATION NA RAMADHAN 2025*
Assalamu Alaikum.
Ga jadawalin ayyukan TAUSAYI na Ramadan da bayan Ramadhan in shaa Allah.

1. Tafsir na Sheik Ahmed Tijjani Gurumtum a Radio FM Potiskum daga ranar 1 Ramadhan. Zaa iya sauraro daga karfe tara zuwa karfe goma na safe kullum. (9 - 10 am daily)
2. Kiran sallah magariba (Iftar) a radio FM Potiskum da zarar lokacin ya shiga kullum.
3. Tafsir na mata a harabar makarantar TAUSAYI, Layin Moscow, Potiskum, daga karfe goma zuwa sha daya kullum (10 - 11 am dally). Mai Tafsir Mallam Muhammad Sani Muazu, shugaban makarartar TAUSAYI.
4. Tafsir na maza a Masallin Madaki Muhammadu Moi Soro, Galadima Street, Bolewa A ward, Potiskum bayan sallar laasar kullum karfe hudu da rabi zuwa biyar da rabi (4:30 - 5:30 pm daily). Mai Tafsir Mallam Ibrahim Mai Jalalaini.
5. Muna shirin yaye dalibai masu haddar Alqurani karo na biyu BAYAN RAMADHAN in shaa Allah. (2nd Quranic graduation).

Muna rokon Allah ya karbi ibadunmu, Allah ya sakawa kowa da alkhari amin. Jazakallah.

*Musa S. Gimba*
Founder/CEO
27 SHAABAN 1446
(26th February 2025)

Address

Moscow Line Potiskum
Potiskum
622002

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tausayi Foundation Moscow Line Potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tausayi Foundation Moscow Line Potiskum:

Share