25/04/2026
𝐀𝐒𝐒𝐀𝐋𝐀𝐌𝐔 𝐀𝐋𝐀𝐈𝐊𝐔𝐌.
𝐍𝐄𝐌𝐀𝐍 𝐓𝐀𝐈𝐌𝐀𝐊𝐎............𝐍𝐄𝐌𝐀𝐍 𝐓𝐀𝐈𝐌𝐀𝐊𝐎.
Yan'uwa Muna Neman Taimako saboda Allah na jinyar wannan yaro mai Suna Usman. Wanda hotonsa yake hade da takardan aikin asibiti (surgery)
Shidai yaron nan ya hadu da Tsautsayine suna wasa da yaro Dan uwansa ya turashi inda ya fadi yasamu rauni a wata jijiya a jikinsa wacce ta isa ga kwakwalwarsa. A yanzu haka halin da ake ciki yana Asibiti a birnin kano inda likitoci s**a Tabbatar da cewa aiki za ayi masa (Surgery) kuma akalla ana Neman Kudi kimanin Million 5,027.804.
Mu taimaka ko da wata hanyace da za samu Dan nemawa wannan yaro Tallafin wannan kudi.
Allah ya bamu ikon Taimakawa, Allah yasa jinya tazama kaffara ga iyayensa, Allah ya kara musu hakurin jurewa da wannan dawainiya.
Dan Neman Karin Bayani
☎08128061003
08088107337
Ko azo bakin Masallacin Sheik Jafar Mahmud Adam. Hayin Gada.