Yandiski Ganuwa District, Pataskum Emirate Council Potiskum

Yandiski Ganuwa District, Pataskum Emirate Council Potiskum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yandiski Ganuwa District, Pataskum Emirate Council Potiskum, Community Organization, Potiskum.

Masha'Allah...Malam Ali Mohammed Dankasa (Dangaladiman Yandiski) tareda Malam Adamu Haruna Bakoji (Sarkin Bakan Yandiski...
02/02/2021

Masha'Allah...

Malam Ali Mohammed Dankasa (Dangaladiman Yandiski) tareda Malam Adamu Haruna Bakoji (Sarkin Bakan Yandiski Ganuwa)

Allah Kara lafiya.

Masha'Allah...Masu rike da sarutun Gargajiya a Fadar Yandiski Ganuwa sun gabatar da taro na musamman a yau.~Wazirin Yand...
21/01/2021

Masha'Allah...

Masu rike da sarutun Gargajiya a Fadar Yandiski Ganuwa sun gabatar da taro na musamman a yau.

~Wazirin Yandiski Ganuwa
~Kaigaman Yandiski
~Masayan Yandiski Ganuwa
~Turakin Yandiski
~Dan'Masanin Yandiski
~Ya Gumsun Yandiski Ganuwa
~Dan'Galadiman Yandiski Ganuwa
~Baraden Yandiski Ganuwa
~Talban Yandiski Ganuwa
~Makaman Yandiski Ganuwa
~Garkuwan Matasan Yandiski

Mu San Juna...Alhaji Abdulrahman Muhammad     (Santurakin Yandiski Ganuwa).Allah Kara daukaka.
11/01/2021

Mu San Juna...

Alhaji Abdulrahman Muhammad (Santurakin Yandiski Ganuwa).

Allah Kara daukaka.

Assalamu Alaikum.Mai girma Hakimin Yandiski Ganuwa Alhaji Muhammad Ibrahim Usaku ya amince da tabbatar da Sarautar Garga...
24/12/2020

Assalamu Alaikum.

Mai girma Hakimin Yandiski Ganuwa Alhaji Muhammad Ibrahim Usaku ya amince da tabbatar da Sarautar Gargajiya ga wayannan bayin Allah.

~ Alhaji Yakubu Muhammad
(Baraden Yandiski Ganuwa)

~ Malam Ahmadu Hussaini
(Garkuwan Matasan Yandiski Ganuwa)

~ Malam Ali Adamu Bawai
(Makaman Yandiski Ganuwa)

~ Malam Usman Ahmad
(Jagaban Yandiski Ganuwa)

Dukkansu za'ayi ranar Asabar Me zuwa 26th ga Watan Disamba 2020.

Allah tayasu riko.

Innalillahi wainnailaihirajiunSanarwa.. Àllah yayi wa LAMBAN YAWACHI rasuwa; Lamba Alh Audu Gakole. Za'ayi jana'izar mam...
04/12/2020

Innalillahi wainnailaihirajiun

Sanarwa..

Àllah yayi wa LAMBAN YAWACHI rasuwa; Lamba Alh Audu Gakole. Za'ayi jana'izar mamacin gode Asabar Biyar Ga Disamba 2020, da ƙarfe tara (9) nasafe a ƙofar Mai Martaba Sarkin Pataskum. Allah Ya masa rahama. Amin.

Sanarwa daga shafin Masarautar Pataskum.

Dattijo...Babanmu Alhaji Muhammad Ibrahim Usaku, Hakimin Yandiski Ganuwa da Kewaye Allah Kara lafiya da Nisan kwana.
11/11/2020

Dattijo...

Babanmu Alhaji Muhammad Ibrahim Usaku, Hakimin Yandiski Ganuwa da Kewaye Allah Kara lafiya da Nisan kwana.

WASSU DAGA CIKIN SARAUTUN GARGAJIYA GUDA (224)1. Waziri2. Madaki3. Dangaladima4. Iya5. Wambai6. Magajin Gari7. Wali8. Ci...
09/11/2020

WASSU DAGA CIKIN SARAUTUN GARGAJIYA GUDA (224)
1. Waziri
2. Madaki
3. Dangaladima
4. Iya
5. Wambai
6. Magajin Gari
7. Wali
8. Ciroma
9. Yarima
10. Dallatu
11. Galadima
12. Fagaci
13. Katuka
14. Turaki Babba
15. Turaki karami
16. Sarkin yaki
17. Makama (karami)
18. Dan Madami
19. Sa'i
20. Tafida
21. Sarkin Ruwa
22. Barde
23. Sarkin Fada
24. Dan Isa
25. Dan maje
26. Makama Babba
27. Salanke
28. Sarkin kudu
29. Talba
30. Dan 'iya
31. Barade
32. Barden kudu
33. Santuraki
34. Sarkin kudu
35. Sarkin D/tsakar Gida
36. Sarkin Dawaki
37. Magatakarda
38. Dokaje
39. Matawalli
40. Dan kade
41. Dan masani
42. Bunu
43. Wan'ya
44. Dan lawan
45. Dan buran
46. Uban Doma
47. Durbi
48. Sarkin baura
49. Magajin Malam
50. Koguna
51. Dan darman
52. Tafarki
53. Mardanni
54. Jakada
55. Jarmai
56. Mabudi
57. Magayaki
58. Gado da Masu
59. Karfen dawaki
60. Dan amar
61. Madauci
62. Dan Makwayo
63. Marafa
64. Galadiman Ruwa
65. Ma'aji Karami
66. Ma'aji Babba
67. Yari
68. Kuyambana
69. Sarkin Malamai
70. Sarkin sudan
71. Sarkin bai
72. Kacalla
73. Madugu
74. Dan Mori
75. Kufena
76. Sarkin shanu
77. Kilishi
78. Magajin Rafi
79. Sarkin gabas
80. 'yan Doto
81. Madaucin Arewa
82. Ajiya
83. Banaga
84. Sarkin Yara
85. Sarkin arewa
86. Shettima
87. Kaura
88. Sarkin Yamma
89. Dan Rimi
90. Sarkin zana
91. Garkuwa
92. Garkuwa babba
93. Sarkin kofa
94. Jagaba
95. Kaigama
96. Gatau
97. Tukura
98. Kangiwa
99. Dan Maliki
100. Suluki
101. Cincina
102. Mahari
103. Majidadi
104. Baraden kankana
105. Durumi
106. Uban dawaki
107. Magajin nagaba
108. Wagu
109. Karfe
110. Suluki
111. Rubu
113. Lifidi
114. Ciritawa
115. Bushe
116. Sarkin tsafta
117. Magajin Dangi
118. Doka
119. Bijimin Arewa
120. Borokan
121. Gayan
122. Sarkin Mai
123. Gwabare
124. Mai dala
125. Sarkin rafi
126. Ci gari
127. Bijimin Gabas
128. Galadiman Dawaki
129. Kunkeli
130. Sarkin daji
131. Bijimin yamma
132. Bijimin kudu
133. Sarkin arewa
134. Dan Galadiman waziri
135. Falaki
136. Barden yamma
137. Barayan yamma
138. Kwarbai
139. Kwarma

Assalamu Alaikum... Mai Girma Dan'Masanin Yandiski Ganuwa Alhaji Yusuf Mai Shinkafa na gaiyyatar Yan'uwa da abokai Zuwa ...
29/10/2020

Assalamu Alaikum...

Mai Girma Dan'Masanin Yandiski Ganuwa Alhaji Yusuf Mai Shinkafa na gaiyyatar Yan'uwa da abokai Zuwa wurin Daurin Auren Yar'sa Wanda Za'ayi Gobe bayan Sallar Juma'a a Massallacin Juma'a dake low cost.

Allah bada ikon Zuwa Ameeen thumma Ameeen.

Allah kajikan Alhaji Abdulhamid Muhammad Ibrahim Usaku Babban da kuma Wakilin Hakimin Yandiski Ganuwa Alhaji Muhammad Ib...
04/10/2020

Allah kajikan Alhaji Abdulhamid Muhammad Ibrahim Usaku Babban da kuma Wakilin Hakimin Yandiski Ganuwa Alhaji Muhammad Ibrahim Usaku.

Masha'Allah...Da yammacin yau Talata Hajiya Salamatu Dogo (Ya mairan Yandiski Ganuwa) ta kawo gaisuwar Jinjina da godiya...
29/09/2020

Masha'Allah...

Da yammacin yau Talata Hajiya Salamatu Dogo (Ya mairan Yandiski Ganuwa) ta kawo gaisuwar Jinjina da godiya ga Hakimin Yandiski Ganuwa Alhaji Muhammad Ibrahim Usaku bisa tabbatar mata da Sarautar Gargajiya ta Ya Mairan Yandiski Ganuwa.

Musan Juna...Alhaji Ali Muhammad Ibrahim Usaku Shine Wakili Kuma Sakataren Fadar Yandiski Ganuwa.Allah kara lafiya.
15/09/2020

Musan Juna...

Alhaji Ali Muhammad Ibrahim Usaku Shine Wakili Kuma Sakataren Fadar Yandiski Ganuwa.

Allah kara lafiya.

BIKIN KADDAMAR DA SHUKAN BISHIYAAlhaji Ali Muhammad Ibrahim Usaku (Wakili Kuma Sakataren Fadar Yandiski Ganuwa) ya Wakil...
02/09/2020

BIKIN KADDAMAR DA SHUKAN BISHIYA

Alhaji Ali Muhammad Ibrahim Usaku (Wakili Kuma Sakataren Fadar Yandiski Ganuwa) ya Wakilci Mai girma Hakimin Yandiski Ganuwa Alhaji Muhammad Ibrahim Usaku wurin bikin kaddamar da shuka bishiyoyi Wanda Mai Martaba Sarkin Pataskum Alhaji Umar Bubaram Ibn Wuriwa Bauya 1 ya Jagoranta a Makarantar Firamare na kwana dake kauyen Talata a karamar hukumar Potiskum.

Taron yasami halartar DPM na karamar hukumar Potiskum Alhaji Yayangida Fili, Shugaban Kula da Muhalli na karamar hukumar Potiskum Hon. Sarkiyo da Sauran Hakimai, Lawanai, Dagatai da Sauran Al'umma.

Address

Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yandiski Ganuwa District, Pataskum Emirate Council Potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share