Engr Burani Foundation

Directions

Engr Burani Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Engr Burani Foundation, Non-Governmental Organization (NGO), Nguru.

SAƘON TA'AZIYA ZUWAGA IYALAN DA YAN UWA NA MARIGAYIYA HAJIYA MAI RIGAEngr Ibrahim Alhassan (Burani) ya miƙa saƙon ta'azi...
26/07/2026

SAƘON TA'AZIYA ZUWAGA IYALAN DA YAN UWA NA MARIGAYIYA HAJIYA MAI RIGA

Engr Ibrahim Alhassan (Burani) ya miƙa saƙon ta'aziyyarsa ga Yan uwa Da Abokanan arriving bisa rasuwar Baiwar Allah mutuniyar kirki Hajiya Gwamnaty Mairiga

Engr( Burani) ya bayyana alhininsa matuƙa kan wannan babban rashi Na Wannan Baiwar Allah Engr Burani, yana mai addu'ar Allah Ya ba iyalan marigayiya Tareda 'yan uwa da abokan arziki juriyar jure wannan ƙaddara Ta Rashi

Hakazalika, Engr Ibrahim Alhassan( Burani) ya yi addu'ar Allah ya gafartawa marigayiya Hajiya mai Riga Allah Ubangiji Yasa Mutuwa Hutuche Agareta 🙏

Dahiru Babba Nguru

BARKA DA SHAN RUWAUbangiji Allah Yajikan Magabatanka Engr Ibrahim Alhassan (Burani) Albarkachin Wannan Watan Mai Tarun F...
10/03/2026

BARKA DA SHAN RUWA

Ubangiji Allah Yajikan Magabatanka Engr Ibrahim Alhassan (Burani) Albarkachin Wannan Watan Mai Tarun Falala Na Ramadan Allah Yakarawa Rayuwanka Albarka

Ubangiji Allah Yasa Gobe tafi jibi kyau Arayuwarka Mai Gidan Arziki.

Ubangiji Allah Yakarbi ibadarmu Baki Daya Ameen 🙏

Dahiru Babba Nguru

KADA AMANTAFA GOBE NEZa'ayi Bikin Bude Wannan Riga Wanda Akemata Lakabi Da (Rugar Balarabe) Wanda Amshakin Dan Kasuwa Al...
31/01/2026

KADA AMANTAFA GOBE NE

Za'ayi Bikin Bude Wannan Riga Wanda Akemata Lakabi Da (Rugar Balarabe) Wanda Amshakin Dan Kasuwa Alh Balarabe Abdullahi Nguru Ya Gina Musu gidaje Achikin Rugar

Wanda Engr Ibrahim Alhassan (Burani ) Yayi Aikin Gina Wannan Ruga Wanda Chikin Ikon Allah Wannan Aikin Ya Kammala Kuma anyishi Chikin inganchi

Allah Ubangiji Yasa Agama Taro Lfy

Dahiru Babba Nguru

29/01/2026
ANKAMMALA GINA RIGAR BALARABE WANDA INSHA ALLAH ZAA BUDETA RANAR LAHADI 01-02-2026Alh Balarabe Abdullahi Yana Gaiyatar K...
29/01/2026

ANKAMMALA GINA RIGAR BALARABE WANDA INSHA ALLAH ZAA BUDETA RANAR LAHADI 01-02-2026

Alh Balarabe Abdullahi Yana Gaiyatar Kowa Da Kowa Zuwa Wajen Bikin Bude gidajen da Yayiwa Mutanan Rigar Sa Dake Kan Hanyarsa Balanguwa Dake Nguru Tawaje

Inda Za, Ayi Wannan Gagarin Taron Bikin Bude Wannan Riga Wanda Akemata Lakabi Da (Rigar Balarabe) Ranar Lahadi 01-02-2026
-
WANDA AKWAI AIYUKA KAMAR HAKA ACHIKIN WANNAN RIGA ÷

Za'ayin Bikin Bude Gidaje Guda Ashirin Da Bakwai Achikin Wannan Riga Ta Balarabe

Za'ayi Bikin Bude Asibiti Tareda Matar Ambulance Wanda Alhaji Balarabe Abdullahi Ya yiyi Achikin Wannan Riga

Za'ayi Bikin Bude Makaranta Ta Primary Dareda junior Achikin Wannan Riga Wanda Alhaji Balarabe Abdullahi Yayi Achikin Wannan Riga

Za'ayi Bikin Bude Youths Center Tareda Kayan Kallon Wanda Alhaji Balarabe Abdullahi Ya Gida Musu Achikin Wannan Riga

Za'ayi Bikin Bude Gidajen Malamai Da Na Maaikatan Asibiti Wanda Alhaji Balarabe Abdullahi Ya Gina Musu Achikin Wannan Riga

Za'ayi Bikin Bude Wajen Koyon Dinki Training Center Wanda Alhaji Balarabe Abdullahi Ya Gina Musu Achikin Wannan Riga

Wanda Alhaji Balarabe Abdullahi Ya Gina Musu Two bedroom Tareda Kayan kallo, Solar , Gado, Katifa, Wanda Kowanne gida An Kewaye shi Kamar Yarda kuka Gani A hotan Nan

Wanda akwai Gidan shikansa Mai Zuga Mai Aikin Alhaji Balarabe Abdullahi Achikin Wannan Riga Tasa Wanda Akemata Lakabi Da (Rigar Balarabe)

Wanda Chikin Ikon Allah Wannan Aikin Yasamu Kwararran Engineer Wanda Kuma Maaikachi ne A Kamfanin (Saloguru Nigeria limited) Shine Engr Ibrahim Alhassan (Burani) Allah Ubangiji Ya karamasa Basira Allah Ubangiji ya Shiga Dukkanin Al'amuransa Ameen

Muna Rokon Allah Ubangiji Yasa Ayi Wannan Taro lafiya Agama lafiya Bakin da Zasuzo Allah Ya Mayar dasu gida Lafiya

Dahiru Babba Nguru ✍️

SAKON TAAZIYA ZUWAGA AL UMMAR DA WANNAN IFTILA'I YA SHAFA NA HATSARIN JIRGIN RUWAEngr Ibrahim Alhassan (Burani)‎ Yana Mi...
04/01/2026

SAKON TAAZIYA ZUWAGA AL UMMAR DA WANNAN IFTILA'I YA SHAFA NA HATSARIN JIRGIN RUWA

Engr Ibrahim Alhassan (Burani)‎ Yana Mika Sakon Ta’aziyya Ga Iyalai Da Al’ummar Da Abin Ya Shafa Sakamakon Mummunan Hatsarin Jirgin Ruwa Da Ya Faru Daga Adiyani Zuwa Garbi Dake Nguru Jihar Yobe

Engr ibrahim Alhassan (Burani)ya bayyana Matuƙar Alhininsa Da Jimamin Rasuwar Rayuka Tare Da Addu’ar Allah Ya Jikan Waɗanda S**a Rasu, Ya Gafarta Musu, Ya Kuma Ba Iyalansu Da Waɗanda S**a Rasa Masoyansu Haƙurin Jure Wannan Babban Rashi.
‎
‎Haka Kuma, Engr ibrahim Alhassan (Burani) Ya Jajanta Wa Waɗanda S**a Samu Raunuka A Sanadiyar Hatsarin Yana Mai Fatan Allah Ubangiji Ya Ba u lafiya
‎
‎Daga ƙarshe Engr ibrahim Alhassan (Burani) Yayi Adduar Allah Ubangiji Yayi musu Rahama Allah Ubangiji Ya Bawa Yan Uwanmu Ikon Chin Wannan Jarabawa Ameen

Dahiru Babba Nguru ✍️

BARKANMU DA SHIGOWA SABUWAR SHEKARA A madadin Mai Gida Kuma Yaya Awajena Engr Ibrahim Alhassan (Burani )muna mika gaisuw...
01/01/2026

BARKANMU DA SHIGOWA SABUWAR SHEKARA

A madadin Mai Gida Kuma Yaya Awajena Engr Ibrahim Alhassan (Burani )muna mika gaisuwa ta musamman ga daukakin al’ummar Jihar Yobe Dama Nigeria baki daya.
Yayin da muke bankwana da shekarar mai fita da kuma maraba da sabuwar shekara, muna yi muku barka da sabuwar shekara fatan mushigo wannan shekara lafiya.
Allah SWT ya ci gaba da karawa jiharmu zaman lafiya, arziki, mai dorewa. Allah Ya yi wa shugabanninmu jagoranci, Ya ba su hikimar aiwatar da dukkan wani abu da zai amfani al’ummarmu na Nigeria baki daya.
Allah yasa wannan sabuwar shekara dazamu shiga dukkan wani abu da mukaresa na alheri a wanchan shekarar kasadamu dashi cikin wannan shekarar, na 2026 alfarmar Annabi da alqura'ani,
ya taimaki Nigeria #
Ya Albarkaci Arewa Maso Gabas #
ya taimaki jaha ta yobe #

Dahiru Babba Nguru ✍️

Address

Nguru
630

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr Burani Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share