Taboo

Taboo DA'AWA TV

If you are an adult struggling to gain weight..please take this cereal with enough milk and thank me later If your kids ...
15/07/2024

If you are an adult struggling to gain weight..please take this cereal with enough milk and thank me later

If your kids loves cereals do well to make this nutrient packed cereal or buy from people that sell them

You don’t need to add sugar to it…the tiger nut and dates are enough

Before you make it at home,make sure you have a very strong blender

2 cups of millet
2 cups of Guinea corn
2 cups of Yellow corn
1 cup of Oat
10 pieces of Dates
1/2 cup of Tigernut
1 cup of Groundnuts
1 cup of Rice

You can add more grains if you want
Soya beans,wheat etc

Photo credit and recipe: Kathy Ada Steven

Abuja!! Get ready for an amazing experience with our lineup of speakers on the 25th and 26th of November, at ICC.Don’t m...
24/11/2023

Abuja!! Get ready for an amazing experience with our lineup of speakers on the 25th and 26th of November, at ICC.

Don’t miss out, go get that ticket now.




Daga cikin littafan da AS-Shiekh Sa'eed Aliyu Maikwano HafizahulLah ya karantar.ƁANGAREN AQEEDA1- Ya karanta Kitabut Tau...
29/09/2023

Daga cikin littafan da AS-Shiekh Sa'eed Aliyu Maikwano HafizahulLah ya karantar.

ƁANGAREN AQEEDA

1- Ya karanta Kitabut Tauhidi har sau ukku daga bango har bango
2- Ya karanta Usuulus Salasa har sau ukku daga bango har bango
3- Ya karanta Usuulus Sittah sau biyu daga bagon har bango
4- Ya karanta ƙawa'idur Arba'a daga bango har bango.
5- Ya karanta Masa'ilul Jahiliyyah daga bango har bango
6- Ya karanta Aqeedatus salafiyya waa Ahlul hadith daga bango har bango
7- Ya karanta Sharhus Sunnah na Albarbahari daga bango har bango
8- Ya karanta Sharhus Sunnah na Imam Ahmad ibnu hambal daga bango har bango.
9- Ya karanta Ash-Sharhu wal ibana daga bango har bango
10- Ya karanta Kashfush shubhat daga bango har bango
11- Ya karanta Kashfu Shubhati Aqeedatul Ikwani wat tablig daga bango har bango.
12- Ya karanta Manzumatul Lamiyah ta ibnu Taimiyya daga bango har bango
13- Ya karanta Laa ilaha illallahu ma'anaha, waa Shuɗuha, waa Nawaqiduha, waa fadduluha na Shiekh Muhammad Sa'eed Raslan. Daga bango har bango
14- Ya karanta Nawaqidul Islam daga bango har bango
15- Ya karanta Minhajus sunnah na Ibnu Taimiyya
16- Ya karanta Ummalukum a'amalukum
17- Ya karanta Tauhidi awwalan
18- Ya karanta Lillahi summa liltarikhi
19- Ya karanta manzumatul Ha'iyah
20- Ya karanta Sharhul Aqeedatud dahawihi yanzu haka
21- Ya karanta Usuulul Iman yanzu haka
22- Ya karanta Muzakkiratu masu yawa akan aqeedar Ahlus-sunnah-Salaf.

ƁANGAREN HADISI

1- Ya karanta Riyadus Swalihin
2- Ya karanta Bulugul Maaram
3- Ya karanta Ash- Shama'ilul Muhammadiyya
4- Ya karanta Al-Adabul Mufrad na Imamul Bukhari.
4- Ya karanta Sahihul Bukhari yanzu haka
5- Ya karanta Muwadda Malik tare da Sharhinsa Attamheed da Al-istizzakar yanzu haka
6- Ya karanta Sunan Ibnu maajah ba'a kammala ba.

ƁANGAREN MUSƊAHUL HADIS

1- Ya karanta Manzumatul Baiquniyya
2- Ya karanta Nukhbatul Fikir
3- Ya karanta Yani'us Saman na Hammadul Al-Ansari
4- Ya karanta ilmur rijali hadisi
- Al-kamal
-Tahzibul Kamal
- Tahzibub Tahzihib
- Ta

29/09/2023

Ka Aikata Alkhairi, Ka yi fatan alkhairi, Ka yi tinanin alkhairi, Ka shuka alkhairi, Zaka girbi Alkairi duniya da lashira.
Allah kayimana Jagoranci a cikin Rayuwar mu da alkhairi.🙏🙏🙏
Barkan mu da Juma'ah Allah ya sadamu da alkhairi.🙏🙏🙏

Bada tsawo ake ganin wataba, Bada yawan ilimi ake gane imaniba, Bada yawan shekaru ake gane hankaliba, Ba da yawan kudi ake samun kwanciyar hankaliba, Ba da tsadar Asibiti ake samun lapiyaba, Ba da tsufa ake mutuwaba.
Muyi nazari kafin muyi aiki yan uwana.
🕵🕵🕵🕵. HAPPY JUMA'AT KAREEM.

FATHER OF ROBOTICS: ISMAIL AL-JAZARI (1136–1206)Ismail Al-Jazari was a  : a scholar,  ,  ,  ,  , and   from the Artuqid ...
23/09/2023

FATHER OF ROBOTICS: ISMAIL AL-JAZARI (1136–1206)
Ismail Al-Jazari was a : a scholar, , , , , and from the Artuqid Dynasty of Jazira in Mesopotamia. ‘The Book of Knowledge of Ingenious Mechanical Devices’ is a medieval Arabic book written by Ismail al-Jazari in the 12th century. It describes over fifty mechanical devices and automata, including , -raising , musical automatons, and humanoid robots. Al-Jazari provides detailed instructions for constructing each device and includes anecdotes and historical references. The book had a significant influence on the development of European clockmaking and automata, offering insights into daily life and technological innovations in the Islamic world during the medieval period. It’s his book that influenced key concepts of modern-day .

Kayi Ibada akan sharudai guda biyu:✌1. Yinta da Ikhlasi.2. Ynita akan Sunnah.*Ka nemi yarda guda biyu:✌1. Yardar Allah.2...
18/09/2023

Kayi Ibada akan sharudai guda biyu:✌
1. Yinta da Ikhlasi.
2. Ynita akan Sunnah.

*Ka nemi yarda guda biyu:✌
1. Yardar Allah.
2. Yardar Iyaye.

*Ka roqi abubuwa guda biyu:✌
1. Samun Rahamar Allah.
2. Tsira daga Azabar Allah.

*Ka kare abubuwa guda biyu:✌
1. Addinin ka.
2. Mutuncin ka.

*Ka yaqi abubuwa guda biyu:✌
1. Jahilci.
2. Talauci.

*Kaci moriyar abubuwa guda biyu:✌
1. Lokaci.
2. Lafiya.

*Ka yawaita tunanin abubuwa guda biyu:✌
1. Kwanciyar Kabari.
2. Tashin Alkiyama.

*Ka tabbatu akan abubuwa guda biyu:✌
1. Fadar gaskiya.
2. Rikon Amana.

*Ka rage abubuwa guda biyu:✌
1. Yawan cin abinci.
2. Yawan bacci.

*Ka yarda da abubuwa guda biyu:✌
1. Qaddara mai kyau.
2. Qaddara mara kyau.

*Ka fifita soyayya guda biyu:✌
1. Son Allah.
2. Son Manzon Allah.

*Ka siffantu da dabi'u guda biyu:✌
1. Ganin girman na sama.
2. Tausayawa na kasa.

*Ka nemi tsarin abubuwa guda biyu:✌
1. Shedanun cikin Aljanu.
2. Shedanun cikin Muatane.

*Ka sadaukar da rayuwarka akan abubuwa guda biyu:✌
1.Neman ilimi.
2. Yin aiki da ilimi.

*Ka shige gaba a wajan abubuwa guda biyu:*
1. Aikin Alkhairi.
2. Kira ga Alkhairi.

*Ina fatan zakuyi abu biyu:
1. Aiki da abinda saqon ya qunsa.
2. Turawa 'yan uwa domin su amfana.

ALLAH gafarta zubanmu.

ALLAHU_AKBAR🤍📿🙏1. Sheikh Ja'afar Mahmud Adam(February     12,1960– April 13, 2007) age 47yrs2. Sheikh Muhammad Auwal Ada...
09/09/2023

ALLAHU_AKBAR
🤍📿🙏

1. Sheikh Ja'afar Mahmud Adam(February 12,1960– April 13, 2007) age 47yrs

2. Sheikh Muhammad Auwal Adam Albani Zaria (September 23,1960 – February 1, 2014) age 54yrs

3. Sheikh Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba ( c. 1940 – 7 January 2022) age 82yrs

4. Sheikh Abubakar Giro Argungun (September 3, 1963 – September 6, 2023) age 60yrs

Allah kayi musu Rahama

09/09/2023
09/09/2023

Address

Minna

Telephone

+2347069044003

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taboo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Taboo:

Share