17/07/2026
LABARIN WATA MARAINIYA
*
**
***
Ta same ni da kanta, cikin hali na damuwa da takaici, bisa larurar da Allah SWT ya jarabce ta dashi.
Da farko dai tana da larurar ƙafa, wacce ta hana ta tafiya kamar sauran mutane, sannan marainiya ce, dalilin haka ya sa ba ta samu miji da wuri ba sai yanzu, Allah ya bata masoyin Annabi ﷺ, sai dai matsalar maraicin yasa bata da halin yin wasu hidindimu na auren.
A cikin garin Gombe take, duk wanda yake so yaje ya ganta kafin ya bada tallafin, yana iya tuntuɓar Malama Maryam Ibrahim a wannan lambar 09030537688, za ta kai shi har inda wannan baiwar Allan take.
Wayanda kuma suke nesa da Gombe amma suna so su taimaka, ga account din Malama Maryam 👇
Account Number: 6375525495
Bank Name: Moniepoint
Account Name: Maryam Ibrahim
Note: Duk wanda ke son ya taimaka amma yana shakka, yana iya zuwa ƙafa da ƙafa ya ganta, amma in bai da halin taimakawa, don Allah yaji tsoron Allah ya haɗiye shakkar sa kar ya ɓatawa mutane lokaci, babu wanda aka yiwa dole.
Juma'at Kareem
✍🏻✍🏻✍🏻 Sidi Sadauki 💕
*** O'oh Ahmad Aliyyy ***