06/10/2025
Ziyarar aiki da Mai Girma Sabon Zonal Operational Commander Mal. Danjuma Usman tare da wasu Shuwagabannin Hisbah na Zone B a garin Minna da kuma karamar hukumar Shiroro a garin Kuta.
Da fatan Allah yayi maku jagoranci ya kuma dawo daku lafiya