11/08/2025
Matsalar A Kullum Mu Kan Kara Faɗa Tamu Ce ...
Kowa sai yayi arziki.
Kowa ya daina tausayi.
Kowa ya daina taimako.
Kowa ya ja layi kanshi kaɗai ya sani.
Kowa ya manta da zaman kabari.
Kowa ya manta da ranar hisabi.
Kowa ya manta da koyarwar addininshi.
Kowa ya manta tarihinsa.
Kowa ya manta karshensa.