Tudun Tsira

Tudun Tsira Ku kasance damu domin kawo muku sahihan labarai da shirye-shirye masu ilimantarwa harma da nishadantarwa .Zaku iya tuntubar mu a wannan Lambar 09031312580

Kun gane shi?
11/06/2026

Kun gane shi?

Cikakken Mazaunin Abuja ne kawai zai iya gane wannan gurin a cikin dakika 5. ⏱️🇳🇬
10/06/2026

Cikakken Mazaunin Abuja ne kawai zai iya gane wannan gurin a cikin dakika 5. ⏱️🇳🇬

10/06/2026

A cikin Jihohin Najeriya. Wace Jiha ce kuke mantawa da ita?

Wata Sana’a ce wannan?
10/06/2026

Wata Sana’a ce wannan?

10/06/2026

Sakon wani Dan bindiga.

Abubakar Imam (1911- 1981)Ya kasance marubuci, ɗan jarida, kuma ɗan siyasa.Shi ne edita na farko na jaridar farko da aka...
09/06/2026

Abubakar Imam (1911- 1981)
Ya kasance marubuci, ɗan jarida, kuma ɗan siyasa.
Shi ne edita na farko na jaridar farko da aka buga da harshen Hausa (Gaskiya Ta Fi Kwabo).

Wasu Dalibai a jihar kano a shekar 1913 Kuna Ina lokacin?
09/06/2026

Wasu Dalibai a jihar kano a shekar 1913
Kuna Ina lokacin?

Hajiya Maryam Abacha tare da mahaifinta a lokacin ƙuruciyarta. Hoto irin wannan yana tuna mana da yadda lokaci ke sauyaw...
09/06/2026

Hajiya Maryam Abacha tare da mahaifinta a lokacin ƙuruciyarta.

Hoto irin wannan yana tuna mana da yadda lokaci ke sauyawa da kuma muhimmancin adana tarihin iyalai da na ƙasa.

Allah Ya jikan waɗanda s**a riga mu gidan gaskiya, Ya kuma albarkaci masu rai."

Garkuwa da Mutane (Kukan Arewa)Wane irin zamani muke ciki yau?Zaman fargaba, tsoro, da faufau.Arewarmu da ta kasance dak...
09/06/2026

Garkuwa da Mutane (Kukan Arewa)

Wane irin zamani muke ciki yau?
Zaman fargaba, tsoro, da faufau.
Arewarmu da ta kasance dakin amana,
Yau ta zama dandalin kuka da barna.
Cikin Dare da Rana

Kukan yara na tashi, mata na kuka,
Maza na salati, ransu ya baci baki daya.
Daga gona, daga gida, har ma da makaranta,
Makiya sun addabi kowa, sun hana mu fata.
Garkuwa da mutane ya zama sana'a,
Wurinsu babu tausayi, babu babban fada.
Dukiya da aka tara na shekaru da dama,
Cikin sa'a guda takan tafi don neman salama.

Kudin Fansa: Jinni da Hawaye

In ba kudin fansa ba, rai zai bace,"
Kalmar da take fasa zuciyar uba da uwa baki daya.
Suna sayar da dukiya, suna barin gona,
Don kawai su ceci rayukan masoya na gida.

Dajinmu da ke da albarka da amfanin gona,
Yau ya zama mafakar azzalumai masu barna.
Muna tafiya a hanya da fargaba a zuciya,
Ko za mu isa lafiya, ko kuwa za a tare mu a tsakiya?

Neman Mafita

Ya Ubangijin talikai, Ka dubi halinmu,
Ka dawo da zaman lafiya a doron kasar mu.
Shugabanni ku tashi, ku kare rayukanmu,
Garkuwa da mutane ta isa haka, ta ishe mu!

Mu hada hannu, mu zama masu lura,
Mu tona asirin makiya, mu daina tsoron fada.
Arewa za ta sake yin fari, ta dawo da darajarta,
Idan har muka tsaya tsayin daka muka yaki wannan barna.
🖊️ Zainab Alkali

The chalkboard stares at an empty room,Where laughter used to chase the gloom.The morning dust is settled, still,On shad...
09/06/2026

The chalkboard stares at an empty room,
Where laughter used to chase the gloom.
The morning dust is settled, still,
On shadows creeping past the hill.
A uniform left on the floor,
A broken hinge, an open door,
And footsteps fading in the night,
Beneath a cold, unblinking light.

Oh, Kaduna, do you hear the cries?
Oh, Zamfara, under bleeding skies?
They took the future in their hands,
And marched it through the silent lands.

A mother sits beside the hearth,
Her tears a map upon the earth.
She rocks an empty, woolen shawl,
And listens for a sudden call.
Every rustle of the neem tree leaves,
Is just another ghost that grieves.
She asks the wind, she asks the stone,
"Where is my child? Where have they gone?"

The pricing of a human breath,
A bartered life, a dice with death.
They stole the books, they stole the song,
The nights are cruel, the days are long.
The thorny bush, the hidden camp,
Where fear is cold and nights are damp,
And young eyes stare into the dark,
Praying for a saving spark.

How long shall sorrow plow this soil?
How long shall terror reap our toil?
The cradle of the North is weeping,
While justice is a giant sleeping.

But beneath the grief, a stubborn flame,
The whispered warmth of every name.
We will not leave them to the night,
We hold their memory in the light.
Return the laughter to the room.
Return the flowers to their bloom.

Address

Gwarinpa
Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tudun Tsira posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tudun Tsira:

Share