Arewa Youth Forum Borno State Chapter

Arewa Youth Forum Borno State Chapter Your past cannot be change, but you can change your tomorrow by your actions today.

Dakarun sojin Najeriya sun kashe wani kasurgumin dan ta'adda wanda aka fi sani da suna Kachalla Bala da yaransa biyar a ...
08/09/2025

Dakarun sojin Najeriya sun kashe wani kasurgumin dan ta'adda wanda aka fi sani da suna Kachalla Bala da yaransa biyar a Jihar Kogi.

          BORNO GIDA 🫡🫡🫡
02/09/2025


BORNO GIDA 🫡🫡🫡

Dear Nigerians,I took an oath to serve all Nigerians, not a section. That oath guides every bridge, road, rail, power, a...
01/09/2025

Dear Nigerians,

I took an oath to serve all Nigerians, not a section. That oath guides every bridge, road, rail, power, and health project we deliver.

From the Lagos–Calabar Highway in the South to the Sokoto–Badagry Superhighway in the North; from Port Harcourt–Maiduguri rail in the East to Abuja–Kaduna–Kano expressway in the Centre, and the Trans-Saharan highway connecting African countries, these are not local trophies. They are our national assets.

Health centres are being rehabilitated nationwide, light rail projects in Kano, Kaduna, Lagos & Ogun have been given the green light, 250,000 jobs are being created, power is returning to Kaduna through the revived 255MW power plant, bridges in Onitsha & Bonny reconnect our people, oil exploration is expanding in Bauchi & Gombe, and the AKK pipeline has crossed the Niger.

Every farmer who needs a road, every trader who needs power, every child who needs a school, every patient who needs care… this is who we are building for.

This is the equity of Renewed Hope. No Nigerian is second class, no region is left behind. Together we will rise as one nation, one people, and one destiny.

Bet on Nigeria.

~ President Bola Ahmed Tinubu

JIKI DA JINI: Dan Bello Ba Lafiya, ku sakashi a addu'a
31/08/2025

JIKI DA JINI: Dan Bello Ba Lafiya, ku sakashi a addu'a

A former MBBS student, now mentally unstable, was found teaching English and Biology... So sad 😥
31/08/2025

A former MBBS student, now mentally unstable, was found teaching English and Biology... So sad 😥

Khadimul ummah Zulum  E Taxi. They came along with new commuter buses
29/08/2025

Khadimul ummah Zulum E Taxi. They came along with new commuter buses

YANZU-YANZU: Sojojin Najeriya Sun Yi Hatsari A Kan Dutsen Mambilla, Dake Jihar TarabaSojoji huÉ—u sun jikkata a wani haÉ—a...
28/08/2025

YANZU-YANZU: Sojojin Najeriya Sun Yi Hatsari A Kan Dutsen Mambilla, Dake Jihar Taraba

Sojoji huÉ—u sun jikkata a wani haÉ—arin mota da ya afku a Dutsen Mambilla da ke jihar Taraba. Lamarin ya faru ne a yayin da dakarun ke tsaka da tafiya a cikin tsaunukan yankin.

Mai Martaba Dr. Shehu Audu Baju, Sarkin Mambilla, ya nuna ƙwarin gwiwa da tausayinsa ta hanyar sa hannu a ceto sojojin da s**a samu rauni. Bayan an ceto su, an garzaya da su Barikin Sojoji na 20 Battalion da ke Serti domin samun kulawar gaggawa.

Muna addu’ar Allah Ya ba su lafiya, Ya kuma kare sauran jami’an tsaro da ke bakin aiki.

Bari muyi lissafi:1. Cement 3 bags = N8,800 X 3 = 26,4002. Yashi ƙuƙura ɗaya = N50003. Rodi lamba 10 guda 7 = N8,600 X 7...
27/08/2025

Bari muyi lissafi:

1. Cement 3 bags = N8,800 X 3 = 26,400

2. Yashi ƙuƙura ɗaya = N5000

3. Rodi lamba 10 guda 7 = N8,600 X 7 = 60, 200

4. Ƙanƙara gravels N20,000

5. Cutter rod da binding wire = N10,000

6. Gwangon farin fenti ƙarami = N3000

7. Labour = 20,000

Total = 144,600//

Wai wannan aikin ne aka gayyato al’umma domin buɗewa harda posting a social media 😌🥲

Billahillazi mafiyawan yan najeriya na buƙatar tiyatar dashen ƙwaƙwalwa musamman yan arewa.

The Shehu Palace Maiduguri is now 118 years old.(1907-2025)
25/08/2025

The Shehu Palace Maiduguri is now 118 years old.

(1907-2025)

Yadda aka rushe Kasuwar Alaba Rago dake Jihar Legas, 'yan Kasuwar sun koka inda s**a ce sama da shekara 50 s**a gina kas...
25/08/2025

Yadda aka rushe Kasuwar Alaba Rago dake Jihar Legas, 'yan Kasuwar sun koka inda s**a ce sama da shekara 50 s**a gina kasuwar amma rana É—aya an zo an rusa musu kasuwa ba notis.

Haka nan sun bayyana cewa kimanin Masallatai 40
aka rusa.

Me zakuce?

Matashi ɗan asalin Jihar Kano, Bukhari Sunusi Idris wanda ya wakilci Najeriya a Gasar Karatun Al-ƙur'ani ta Duniya da ak...
22/08/2025

Matashi ɗan asalin Jihar Kano, Bukhari Sunusi Idris wanda ya wakilci Najeriya a Gasar Karatun Al-ƙur'ani ta Duniya da aka gudanar a Saudiyya ya samu nasarar zuwa mataki na uku, a ɓangaren izu sittin da tafsiri.

Bukhari ya yi wannan nasara ne bayan fafatawa da ’yan takara 128 daga dukkanin ƙasashen Musulmi na duniya.

Hukumomi a Ƙasar Saudiyya sun karrama shi tare samun kyautuka inda ya samu kyautar Riyal ɗin Saudiyya 400,000 wanda ya kai kwatankwacin Naira miliyan 160.

Kotu ta ba da belin mutanen da ake zargi da kashe ’yan ɗaurin aure a FilatoBabbar Kotun Jihar Filato da ke Jos ta ba da ...
20/08/2025

Kotu ta ba da belin mutanen da ake zargi da kashe ’yan ɗaurin aure a Filato

Babbar Kotun Jihar Filato da ke Jos ta ba da belin mutane 20 da ake zargi da kashe matafiya daurin aure su 13 a ƙauyen Mangun na karamar hukumar Mangu a jihar.

Mai shari’a Nafisa Lawal Musa ce ta bayar da belin a ranar Alhamis, bayan ta saurari buƙatar da lauyan wadanda ake kara, Garba Pwul (SAN), ya gabatar.

Shari’ar za ta ci gaba a gaban babbar kotu mai lamba ta 10 a ranar 13 ga watan Oktoba, 2025.

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Youth Forum Borno State Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Arewa Youth Forum Borno State Chapter:

Share