Jibwis komitin wa'azin matasa kogi state branch

Jibwis komitin wa'azin matasa kogi state branch yabanya Allah ya fisheki fari

Masha Allah jim kadan bayan an sanar da zamu fara karanta littafin "Alkaba'ir "na imam Adh-dhahaby sai ga wani bawan All...
26/11/2025

Masha Allah jim kadan bayan an sanar da zamu fara karanta littafin "Alkaba'ir "na imam Adh-dhahaby sai ga wani bawan Allah ya sayo mana copies masu yawa na littafin

In sha Allahu zamu fara karantar da littafin a Speaker kamar haka :-

Guri : Masallacin Zango
Gari : Kabba / Bunu
Lokaci : Bayan sallar Asuba
Rana : Jumma'ah , Asabar da Lahadi

In sha Allahu wannan jumma'ar 28/11/2025 zamu fara

Masoya na ku sakamun wannan bawan Allahn cikin addu'arku Allah ya kara masa budi ya yawaita mana irinsu

Allah yasa mu fara cikin nasara ya bamu daman ganin munkai karshen littafin ya azirtamu da aiki da ilimin mu

DA DUMI-DUMIWA'AZI MAI K**A DA NA KASA A YAU A GARIN  KADUNA. JIBWIS NHQTS JOS NIGERIA A madadin Sheikh Nasir Abdul muhy...
15/10/2025

DA DUMI-DUMI
WA'AZI MAI K**A DA NA KASA A YAU A GARIN KADUNA. JIBWIS NHQTS JOS NIGERIA
A madadin Sheikh Nasir Abdul muhyi Shugaban Gudanarwa na Jibwis Nhqs Jos Nigeria da sheikh Dalhau Hakimi kantana mataimakin Shugaban majalisar Malamai na Kasa ll
Suna sanar da jama'a cewa AKWAI gagarumin wa'azin Musululci Yau a GARIN kaduna
Wuri: Masallacin Nagwamutse Kaduna
Lokaci: Bayan Sallar Magriba
Rana Yau 15/10/2025
A kasance tare da MU ta akwtun talbijin na Al-irshaad TV da sauran kafafen sadarwa za a yada Kai tsaye in sha Allah.

🌙✨ MUSABAKA TA KARATUN AL-QUR’ANI MAI GIRMA – KARO NA TAKWAS (8th Edition) ✨🌙JIBWIS KOGI STATE – NHQ JOS📢 SANARWA! SANAR...
11/09/2025

🌙✨ MUSABAKA TA KARATUN AL-QUR’ANI MAI GIRMA – KARO NA TAKWAS (8th Edition) ✨🌙
JIBWIS KOGI STATE – NHQ JOS

📢 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jinƙai.

Kungiyar Jama’atul Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS), mai shelkwata a Jos – Jihar Filato, reshen Jihar Kogi, karkashin jagorancin:

👤 Sheikh Dawud Solahuddeen
Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS Kogi State (NHQ Jos) & Director of Education

👤 Ustaz Umar Danjuma (Sarkin Malaman Bakamanu)
Shugaban Majalisar Gudanarwa JIBWIS Kogi State (NHQ Jos)

👤 Alhaji Ibrahim Shuaibu
Director First Aid Group JIBWIS Kogi State (NHQ Jos)

Ta Ofishin Seminar da Musabaka, suna farin ciki da gayyatar shugabanni, malamai, dalibai da al’ummar Musulmi gaba ɗaya zuwa:

📖🌙 MUSABAKA TA KARATUN AL-QUR’ANI MAI GIRMA – KARO NA TAKWAS (8th Edition) 🌙📖

🔹 BUDEWA (Opening Ceremony)
🗓 Jumu’ah, 26 ga Satumba 2025
⏰ 10:00 na safe
📍 Masallacin Jumu’ah JIBWIS Okene, Adavi LGA, Jihar Kogi

🔹 RUFEWA (Closing Ceremony)
đź—“ Lahadi, 28 ga Satumba 2025
⏰ 10:00 na safe
📍 Masallacin Jumu’ah JIBWIS Okene, Adavi LGA, Jihar Kogi

đź—“ Tsawon Gudanarwa:
Jumu’ah 26 – Lahadi 28 Satumba 2025
(4 – 5 Rabi’ul Thaani 1447H) – In Sha Allahu

👤 Coordinator:
Hafiz Tahir Idris Tahir
(Office of the Coordinator, Qur’an Competition JIBWIS Kogi State – NHQ Jos)

📢 Wannan taro babbar dama ce ga al’ummar Musulmi domin:
Inganta ilimin karatun Qur’ani.
NishaÉ—i cikin darussan malamai.
Samun lada da albarka daga Allah (SWT).

Ku halarta, ku kasance cikin masu rabon albarka!
Allah Ya sa mu amfana da Al-Qur’ani, Ya sa ya zama hujja a gare mu, ba hujja a kanmu ba. Amin.

Sanarwa:
JIBWIS INTERNET MEDIA COMMITTEE (JIMC)
KOGI STATE, NIGERIA.

Masu yada propaganda akan wa'azin Jihar kebbi karyane yananan a ranakun da aka sa Asabar/Lahadi 30/31/August/2025.
27/08/2025

Masu yada propaganda akan wa'azin Jihar kebbi karyane yananan a ranakun da aka sa Asabar/Lahadi 30/31/August/2025.

Kai staye daga wurin gabatar da meeting na komiting wa'azin matasa na jahara kogi qarqashin jagoranchin shugaban komitin...
10/05/2025

Kai staye daga wurin gabatar da meeting na komiting wa'azin matasa na jahara kogi qarqashin jagoranchin shugaban komitin mallam bashir muhammad inuwa da mataimakin sa hon S S A to the excutive governor of kogi state mallam Nuhu A Jalido, wanda meeting din yana gudana a nan garin lokoja angiwar madabo
Muna rokon Allah ya bada gagarumar nnasara

Address

Kabba Bunu
Lokoja
19985

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis komitin wa'azin matasa kogi state branch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Jibwis komitin wa'azin matasa kogi state branch:

Share