Bargoni Youths Progresive Association

Bargoni Youths Progresive Association Wannan shafi an kirkireshi ne dan kara kyautata dangantaka da taimakekeniya a tsakankanin matasan BARGONI dan sauran al'umma gaba ɗaya

05/07/2025

Assalamu alaikum
*كل نفس ذاءقة الموت*
A madadin dukkanin mambobi da shugabanni wannan ƙungiya muna mika saƙon ta'aziyyarmu zuwa ga iyalan Malam Abdullahi Mahaifi ga M. Abdussalam Abdullahi wanda ya rasu a jiya juma'a 09/01/1447 dai-dai da 04/07/2025 aka yi jana'izar sa a garin TASHAR ƊANTAKO, muna addu'ar Allah ya gafarta masa, ya yi masa rahama, Allah ya jiƙan mu, ya jiƙan iyayen mu da malaman mu ya sa muna daga cikin waɗanda Annabi (S.A.W.) zai ceta a yamut-tagabun.

Muna addu'ar Allah ya bawa iyalan da ya bari da sauran yan uwa haƙurin jure wannan babban rashi.

✍️
BAYPA

03/07/2025

Assalamu alaikum😭😭

Cikin alhini, jimami gami da sallamawa ga hukuncin Ubangiji muke sanar da rasuwar mahaifin @⁨Lurwanu kailan⁩ a yau Alhamis 3/7/2025.

A madadin dukkanin mambobin wannan ƙungiya muna mika sakon ta'aziyyarmu zuwa ga dukkanin iyalansa, ƴan uwansa da dukkanin dangin da ya bari, muna addu'ar Allah ya jikansa, ya sa aljanna ta zamo makoma a gareshi tare da mu da namu iyayen da malaman mu baki ɗaya.

Allah ya bada haƙurin jure wannan rashi.

✍️
BAYPA

08/06/2025

BARGONI YOUTH PROGRESS ASSOCIATION

Assalamu alaikum

EID-ADHAN MUBARAK.

On behalf of BAYPA members and the esteemed people of Bargoni ward we heartfeltly extend our sincere EID-ADHAN regards to the entire Muslim ummah across the length and width of the world, may Allah accept our Hajj, Ritual sacrifices and the rest acts of Ibadat.

May we live long in blessings to witness more and more.

✍️
BAYPA

18/05/2025

BARGONI YOUTH PROGRESS ASSOCIATION

SANARWA📢 SANARWA 📢

A madadin shugabannin wannan kungiya muna gayyatar duk mambobin wannan ƙungiya zuwa ONLINE MEETING wanda zai gudana kamar haka in sha Allah

Rana: Litinin 19/5/2025

Wurin: BAYPA WhatApp group

Lokaci: 09:30 na dare

Joining ɗinka yana da matukar muhimmanci

SAƘON JAJE      السلام عليكم ورمةالله  A kullum muminai sashin su yana tare da ɗaya sashin, a sakamakon haka, muna amfan...
02/01/2025

SAƘON JAJE

السلام عليكم ورمةالله
A kullum muminai sashin su yana tare da ɗaya sashin, a sakamakon haka, muna amfani da wannan dama domin isar da sakon jajantawa zuwa ga ɗan'uwanmu Alh. SAMINU INUWA KAILANI bisa ga iftila'in gobara da ya same shi, lailai wannan babbar jarrabace.

Allah yana jarraba bayinsa ta hanyoyi daban-daban, muna maka addu'ar Allah ya baka ikon cin wannan jarrabawa tare da sauran al'ummar Musulmi da suke fuskantar nasu nau'o'in jarrabawar.

Daga ƙarshe muna addu'ar Allah ya mayar da mafi alkhairin abin da aka rasa. Allah yana taimakon masu haƙuri.

✍️
I. S. Muhammad
Sec. Gen.
for president
Abdulkarim yusuf

CONGRATULATORY MESSAGEThis is to extend our heartfelt felicitations to the biological seed of our beloved ward BARGONI i...
02/01/2025

CONGRATULATORY MESSAGE

This is to extend our heartfelt felicitations to the biological seed of our beloved ward BARGONI in person of NAFISA ƊALHATU CHIKADA over the successful completion of MSc at sharda University, India, pursued through the Kano state government foreign scholarship.

The success you attained is indeed not abrupt but an indication of dedication, resilience and optimism, we pray that; may the Almighty God bless the knowledge and the certificate you bagged— ours inclusive, may the Muslim ummah profit from the devotion you have been exhibiting. May Allah also straighten the morale and ability of the Kano state Government towards implement socially impactful policies.

Indeed, you appear to be one of the fructiferous Bargoni produce.

✍️
Umar Idris
BAYPA PRO
for president
Abdulkarim Yusuf

10/08/2023

Allah ya fitar da daliban Na BUK Dan FUD a halin da suke ciki Allah Kuma ya bada ikon biya

ALLAH KA SADAMU DA DUKKANIN ALKHAIRAN CIKIN WANNAN SABUWAR SHEKARA KA KUMA TSARE MU DAGA SHARRUKAN DAKE CIKINTA🤲
19/07/2023

ALLAH KA SADAMU DA DUKKANIN ALKHAIRAN CIKIN WANNAN SABUWAR SHEKARA KA KUMA TSARE MU DAGA SHARRUKAN DAKE CIKINTA🤲

*BARGONI YOUTHS PROGRESSIVE ASSOCIATION*  Assalamualaikum Wannan kungiya ta samar da sababbin kujerun zaman dalibai guda...
23/05/2023

*BARGONI YOUTHS PROGRESSIVE ASSOCIATION*

Assalamualaikum
Wannan kungiya ta samar da sababbin kujerun zaman dalibai guda talatin(30) a makarantar G J S S BARGONI CO-EXIST wadda take garin jajirawa a mazabar BARGONI tare da mika su ga hukumar makarantar a yau talata 23/5/2023/= 03/11/1444 dan cigaban koyo da koyarwa a makarantar.
Taron mika kujerun ga hukumar makarantar ya samu halartar wakilcin kungiyar malamai da iyayen dalibai, wakilcin dagacin kadangaru, sarkin samarin kadangaru, shugaban makarantar (principal) da kuma wakilcin mambobin kungiya,
Muna addu'ar Allah ya kara kawo mana ci gaba mai dorewa a Bargoni, Kiru L G A, Kano State dama Nigeria baki daya

Signed
Abdulkarim yusuf
BAYPA CHAIRMAN

*BARGONI YOUTHS PROGRESSIVE ASSOCIATION* Assalamualaikum.         ZAGAYEN GAISUWAR SALLAHMuna godiya ga Allah da ya bamu...
25/04/2023

*BARGONI YOUTHS PROGRESSIVE ASSOCIATION*

Assalamualaikum.
ZAGAYEN GAISUWAR SALLAH
Muna godiya ga Allah da ya bamu dama, mu ka gudanar da agenda da aka tsara ta zagayen GAISUWAR SALLAH, sannan, muna mika sakon bangajiya ga mambobin kungiya da s**a bada lokacinsu dan ganin anyi zagayen cikin nasara.
Dagacin Bargoni na daya daga cikin wadanda aka ziyarta, ya kuma nuna farin cinkinsa matuka da girmamawar da kungiya ta yi masa na Kai masa gaisuwar sallah sannan ya kara jaddada aniyarsa ta bawa kungiya gudumawa dan ciyar da yankin namu gaba.
Baba safiyanu rinjin malan ya karbi ziyarar cikin farin ciki, sannan, ya yi alkawarin Kara himma wajan fadarkar da sauran matasan da suke yin baya-baya da harkokin wannan kungiya la'akari a irin tanadi da shirin samar da alkairi da wannan kungiya ke yiwa mutanan BARGONI dama sauran al'ammar karamar hukumar kiru.
Ziyarar ta ci gaba zuwa ga Alhaji Dalha Yakub Chikada, ya yi na'am da tsarin tafiyar al'amura na wannan kungiya, sannan, yan' uwansa ma, M. Muhd Yakub Chikada da Sani Yakub Chikada sun yi bayanai na karfafa gwiwa gami da haskaka hanya ga mambobin kungiya.
Sakamako ruwan sama da ya sakko haka ya tilassata ziyarar ta tsaya iya nan duk da akwai sauran mutane masu yawa da asali aka shiya ziyartarsu, Amma bambobi kungiya sun yi amfani da wannan damar sun tattauna muhimman shawarwari, musamman akan hanyoyin da za'a kara wayar da kan matasa da sauran al'amma dan su zo a yi tafiyar tare da su.
Allah ya zama gatanmu

Signed.
Isah Sulaiman Muhammad
Sec. Gen.

29/07/2022

BARGONI YOUTHS PROGRESSIVE ASSOCIATION.
*******************************
Assalamu'alaikum
A madadin kunshi shugbanci na wannan kungiya, muna farincikin gayyatar kafatanin mambibin wannan kungiya mai albarka zuwa wajan 👇👇👇
DAURIN AUREN
Cord. Abdulkarim yusif (BAYPA PRESIDENT)
&
Amaryarsa
A'ISHA HARUNA
Wanda za'ai kamar haka
Rana: 1/1/1444 = 30/7/2022.
Lokaci: 2:00pm
Wurin haduwa: Gidan mai unguwar, unguwar Fulani, Rangas, Bargoni Ward, Kiru L.G.A.
A iso lapiya
*BAYPA* UP 🤝💪da yardar Allah.

✍️.
Isah Sulaiman Muhammad.
Sec. Gen.

29/06/2022

1) Sen. Bola Ahmed Tinubu ₦100mn
2) Prof. Yemi Osibanjo ₦100mn
3) Rotimi Amaechi. ₦100mn
4) Sen. Godswill Akpabio. ₦100mn
5) Dr. Ogbonnaya Onu. ₦100mn
6) Sen. Chris Ngige. ₦100mn
7) Sen. Rochas Okorocha. ₦100mn
8 Sen. Ibikunle Amosu. ₦100mn
9) Pst. Tunde Bakare. ₦100mn
10) Com. Adams Oshiomole₦100mn
11) Prof. Ben Ayade. ₦100mn
12) Gov. Dave Umahi. ₦100mn
13) Dr. Kayode Fayemi. ₦100mn
14) Emeka Nwajiuba. ₦100mn
15) Sen. Ken Nnamani. ₦100mn
16) Yahaya Bello. ₦100mn
17) Sen. Orji Uzor Kalu. ₦100mn
18) Gov. Badaru. ₦100mn
19. Godwin Emefiele ₦100mn
20. Ahmed Sani Yerima ₦100mn
21. Ajayi Borriface. ₦100mn
22. Mrs Uji Ohnenye. ₦50mn
23. Pastor Nicholas Felix Nwagbo₦100mn
24. Dimeji Bankole ₦100mn
25. Yunusa Nuhu Ometo. ₦100mn

₦2,4500,000,000.

As at Thursday, The National Organising Secretary of APC, Alhaji Sulaiman Arugugu, Said;

1. 241 aspirants picked senatorial forms x 20m each = 4,820,000,000

2. 821 aspirants Picked House of Representatives x 10m each = 8,210,000,000

3. 1,505 aspirants Picked States House of Assembly x 2m each = 3,010,000,000

4. 48 aspirants Picked Governorship x 50m each = 2,400,000,000

5. 15 aspirants Picked Presidential x 100m each = 1,500,000,000

*Thursday total = 19,940,000,000 (19 billion + approx)*

Rejoinder Over A Write-up By Tunde Salihu Castigating ASUU Due To Strike

-Abdullahi Junaidu

I accidentally met a write up circulating media castigating ASUU over the incessant strike asking them to manage the situation of no fund in the country and forfeit their demands as nothing is going properly in Nigeria, my rejoinder will be against only that point for now !

Let me call his attention, in Nigeria it is only poor masses are asked to manage the situation under the pretext of no fund but the top elites in govt position are always earmarking huge amount of money for their frivilous and greedy sentiment, he didn't ask senators or any member of National assembly to forfeit their allowances and sacrifice some percentage of their salary for managing the life of Nigerians.

Between these greedy & incompetent leaders and poor masses who deserve to forfeit their entitlement to manage the life of one another ? Everyday we are seeing looting everywhere and still govt is screaming of no fund, no fund for education but there is fund to loot. Govt top officials are enjoying their luxury lives with 100% amenities while that of masses are hijacked telling them to manage the situation of no fund.
We are seeing them distributing luxury cars and buying aspiration forms of millions.

Every year there is Budget of renovating every office in villa and National assembly, even thier furnitures and decorations, allowances for servicing their vehicles and weekly newspaper which are all frivolous & greedy expenditure considering the country situation, huge amount of money are earmarked for these, if these money could be diverted to Education sector it would be a great achievement.
Education and these frivolous office renovation which one supposed to forfeit it's own share ?
We have to think rational please.

Yes ! Strike is not the only option to solve this issue, students should also storm Abuja and block every road in a bid to pressure the govt to act urgently, this will surely yield better fruits as it is the only language Nigerian govt understands !

We still have some blockhead writers that have absurd audacity to support govt in trying to destroy education system by advising them to eliminate ASUU...
Be rest assured, if ASUU is dissolved today, education system will not last for decade, even if it does, poor people can no longer afford it as it will be very expensive and that is what Govt want. So we have to wake up and do the necessary !

Youths Wake Up

Address

BAYPA
Kiru

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bargoni Youths Progresive Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Bargoni Youths Progresive Association:

Share