Taskar Shiriya

Taskar Shiriya For canpaing

13/01/2023
12/02/2022

A Bauchi Based Islamic Scholar Sheik Tijjani Yusuf Guruntum has cautioned youths and women against misuse of the social media platforms. Sheik Guruntum gave the warning during a weekly lecture in Bauchi tagged” misuse of the social media by youths and women. The Islamic Cleric described as unfor....

29/01/2022

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH

Muna farin cikin sanar da ɗaukacin Al'ummar Musulmi cewa insha Allahu daga Ranar Litinin 31/01/2022 za'a fara haska saka karatukan Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum a Albaniy Tv insha Allahu.

Ga Ranakun da Za'a Ringa Haskawa:

👉. Ranar Litinin Karfe 4:00 na Yamma
👉. A maimaita Litinin 12:00 na dare
👉. A sake Maimaitawa Talata 8:00 na safe

Allah yasa mu amfana da abun da zamu Saurara.

Innalillahi wa Inna,Ilaihiraji,un.Allah yayiwa Babban malamin Sunnah Wanda yarayu Yana Mai hidimtawa Addinin musulunchi ...
07/01/2022

Innalillahi wa Inna,Ilaihiraji,un.

Allah yayiwa Babban malamin Sunnah Wanda yarayu Yana Mai hidimtawa Addinin musulunchi Rasuwa. Muna Fatan Ubangiji yayi Masa gafara

Alhamdudillah
05/01/2022

Alhamdudillah

Address

Kofar Kudu Kazaure
Kazaure
7171

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Shiriya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share