Kauru Youth Multi-Purpose Cooperative Society - KYMCS.

Kauru Youth Multi-Purpose Cooperative Society - KYMCS. Kungiya ce don hadin kan matasa, bisa akidar kawo cigaba ta kowani fanni na rayuwa.

JIYA 27/01/2025Kungiyar Kauru Youth Multi Purpose Cooperative Society ta ziyarci kansila na kauru ta gabasKamar yadda ku...
28/01/2025

JIYA 27/01/2025

Kungiyar Kauru Youth Multi Purpose Cooperative Society ta ziyarci kansila na kauru ta gabas

Kamar yadda kugani wannan kungiya ta ziyarci kansilar na kauru ta gabas ne a jiya 27/01/2025 a karkashin jagoranci shugaban kungiyar Thomas Iliya

Bayan bude taro da addu'a!

Bayan anbude taro da addu'a shugaban kungiyar ya damama kansilar manufofin wannan kungiyar da kuma dalilan zuwa wajensa.

Shugaban na wanna kungiya ya godema councilor na kauru East da yabamu lokaci don ya fahinci manufofin mu, kuma zamu hada kai dashi don Cigaban karamar hukumar kauru.

Kansilar Kauru ta gaas maisuna Abdulkadir Saidu ya nuna farin cikin shi da kudurorin wannan kungiya kuma ya bama wannan kungiya shawarwari da dama tare da Jan hankali da Shuwagabannin da suji tsoron Allah kuma su tabbatar sunyi adalci.
Daga karshe kansilar yayi alkawarin zai hada kai da mu don cigaban karamar hukumar kauru.

Masha Allah...!!!A ranan 21/1/2025 Bayan kammala Taronmu na Kungiyar  Dafatan Allah yacigaba da taimakonmu akan manufofi...
23/01/2025

Masha Allah...!!!
A ranan 21/1/2025 Bayan kammala Taronmu na Kungiyar

Dafatan Allah yacigaba da taimakonmu akan manufofinmu na Alkhairi 🤲🤲🤲

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Majidadin Jisambo, Sirajo Yusif
27/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Majidadin Jisambo, Sirajo Yusif

Address

Kauru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kauru Youth Multi-Purpose Cooperative Society - KYMCS. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share