PETTY Traders Association Katsina

PETTY Traders Association Katsina Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from PETTY Traders Association Katsina, Community Organization, Katsina.

All Praise And Thanks To Be Allah, Ajiya Ne Ranar 04/04/2026 Allah Yaba Alhaji Magayaki Na Honourable Sani Aliyu Danlami...
05/04/2026

All Praise And Thanks To Be Allah, Ajiya Ne Ranar 04/04/2026 Allah Yaba Alhaji Magayaki Na Honourable Sani Aliyu Danlami Active House Of Representatives Dama Ta Kawoma Wannan Kungiya Tamu Mai Albarka Ziyara Wato "PETTY TRADERS ASSOCIATION KATSINA" Yakuma Sauraremu Yaji Manufofinmu Yabamu Shawarwari Akan Tafiyarmu Damukeyi Hakan Yasa Mukaji Dadi Sosai, Ubangiji Allah Yakara Daukaka Ya Kare Dukkan Wani Sharri Magayaki 🙏

Ci gaban Arewa ba zai zo cikin dare ɗaya ba. Yana bukatar haɗin kai tsakanin gwamnati, malamai, matasa, da al’umma gaba ...
28/03/2026

Ci gaban Arewa ba zai zo cikin dare ɗaya ba. Yana bukatar haɗin kai tsakanin gwamnati, malamai, matasa, da al’umma gaba ɗaya. Idan aka mayar da hankali kan ilimi, noma, da sana’o’i—rayuwa za ta inganta sosai. dole mulura da kyau don zaben nagari muyi namu mubarma Allah nasa ikon.

kowa yace astagfirullah Allah 🤲🤝

"PETTY TRADERS ASSOCIATION KATSINA" Wish Everyone "Eid Mubarak" & Might Almighty Allah Accept Our Ibadat.
24/03/2026

"PETTY TRADERS ASSOCIATION KATSINA" Wish Everyone "Eid Mubarak" & Might Almighty Allah Accept Our Ibadat.

Godiya Ta Tabbata Ga Allah Mai Kowa Mai Komi, 🙏 Ayaune Ranar 12/03/2026 Kungiyar ( *PETTY TRADERS ASSOCIATION KATSINA* )...
12/03/2026

Godiya Ta Tabbata Ga Allah Mai Kowa Mai Komi, 🙏 Ayaune Ranar 12/03/2026 Kungiyar ( *PETTY TRADERS ASSOCIATION KATSINA* ) Tasamu zama Da Daya Daga Cikin Shahararriyar Kungiyar Nan Mai Tarin Albarka Wato " *Katsina Thinkers For Tinubu Dikko 2027* " Da Kuma *(A.V.A) Asiwaju Voice Agenda.* And Also Appointment For *National Treasurer & State Coordinator,* Wato *Dr. Nura Shehu Kofar Sauri.* Ayaune Allah Yabamu Ikon Zama Dashi Har Cikin Office Dinmu Na Kungiya Yaji Manufofinmu Sannan Yabamu Shawarwari Yakuma Tabbatar Mamu Dacewa Yana Taredamu 100%. Tabbas Bawan Allah Nan Yasan Darajar Matasa Yan Uwansa, Kuma Maison Jama'a Ne Ba Abinda Zamuce Saide Allah Yasaka Da Alkhairi Yasa Albarka. Asha Ruwa Lafiya 🙏

Kowane Yanki Suna Bukatar Irin Shugabanchin Nan.Kansila mai wakiltar mazabar Doro a Ƙaramar Hukumar Bindawa, Abubakar Nu...
03/03/2026

Kowane Yanki Suna Bukatar Irin Shugabanchin Nan.

Kansila mai wakiltar mazabar Doro a Ƙaramar Hukumar Bindawa, Abubakar Nuhu Doro, ya raba tallafin azumi ga al’ummar mazabarsa domin rage raɗaɗin rayuwa a watan Ramadan.

Godiya Ta Tabbata Ga Allah Mai Kowa Mai Komi, Ayaune Allah Yabawa Wannan Kungiya Ma Albarka  Damar Samun Mata Da Maza Wa...
03/03/2026

Godiya Ta Tabbata Ga Allah Mai Kowa Mai Komi, Ayaune Allah Yabawa Wannan Kungiya Ma Albarka Damar Samun Mata Da Maza Wadanda Kungiya Takai Sukayi Register "PVC" Wato Katin Zabe, Ayau Munada Mutum 961 Cikin Ikon Allah. Allah Yasa Mudace 🙏

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un. Alhaji Aminu Abu Modibbo, shi ma Allah Ya kira shi. Ya Allah Ka amshi uzurin shi Ka...
27/02/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un. Alhaji Aminu Abu Modibbo, shi ma Allah Ya kira shi. Ya Allah Ka amshi uzurin shi Kasa jinyar da yasha ta zamo kaffara. Ya Allah Ka bashi ikon amsa tambayoyi.

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: May Allah have mercy on the Chairman of Katsina State Water Board, Dr. Tukur Hassan ...
27/02/2026

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: May Allah have mercy on the Chairman of Katsina State Water Board, Dr. Tukur Hassan Tingilin, who passed away, May Allah grant him Al-Jannah 🙏. kullin munatakara imani

"Dukkan Yabo Da Godiya Sun Tabbata Ga Allah Subhanahu Wata aala Mai Kowa Mai Komai" Ayaune Allah Yabamu Ikon Kai Ziyara ...
24/02/2026

"Dukkan Yabo Da Godiya Sun Tabbata Ga Allah Subhanahu Wata aala Mai Kowa Mai Komai" Ayaune Allah Yabamu Ikon Kai Ziyara Dakuma Neman Shawarwari Ga Daya Daga Cikin "Elders" Damuke Dasu Ayankinmu Na Wakilin Gabas 1 Wato "Alhaji Abdulrahaman Haruna Dalhatu" Kuma Tabbas Ubane, Adaline, Ya Chan-Chanchi Yayi Jagoranchi Ako Ina Afadin Kasarnan, Ta Yadda Ya Tarbemu Cikin Fara'a Da Murmushi Yamaidamu Tamkar Ya'Yanshi Naciki, Muna Godiya Da Irin Yanda Aka tarbemu Dakuma Irin Shawarwari Da Akabamu.
Ubangiji Allah Yasa Asha Ruwa Lafiya🙏

We Wish Everyone Ramadan Kareem 🎉
24/02/2026

We Wish Everyone Ramadan Kareem 🎉

Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un Kungiyar "PETTY TRADERS ASSOCIATION KATSINA" Suna Mika Sakon Jajantama MS RADDA GAS ...
16/12/2025

Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un Kungiyar "PETTY TRADERS ASSOCIATION KATSINA" Suna Mika Sakon Jajantama MS RADDA GAS Dake Cikin Garin Katsina Kusada Fire Service Abisa Iftila'in Daya Fadamasu Jiya Na Gobara. Muna Rokon Allah Yamaida Masu Mafificin Alkhairi.

Godiya Ta Tabbata Ga Allah Mai Kowa Mai Komi Muna Kara Yima Allah Godiya Dayabamu Dama Da Ikon Yin Wannan Aiki Gawasu Ba...
15/11/2025

Godiya Ta Tabbata Ga Allah Mai Kowa Mai Komi Muna Kara Yima Allah Godiya Dayabamu Dama Da Ikon Yin Wannan Aiki Gawasu Bayin Allah Akarkashin Wannan Kungiya Mai Albarka " *PETTY TRADERS ASSOCIATION KATSINA* " Muna Kara Rokon Ubangiji Yakara Bamu Damar Kara Yin Hakan Dakuma Yin Fiye Da Hakan.

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PETTY Traders Association Katsina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share