Katsina Youth Development and Enlightenment forum Kayodef.

Katsina Youth Development and Enlightenment forum Kayodef. Based of Enlightenment making youth to be useful in the society.

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun MAL BISHIR ABBA. (Mal Bishir sewing Hula) Died last night --> IN THE HOUSE OF NUHU BAT...
03/12/2023

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun

MAL BISHIR ABBA. (Mal Bishir sewing Hula) Died last night


--> IN THE HOUSE OF NUHU BATAGARAWA U/ALKAL, Katsina.

GOD BLESS HIM WITH OUR OTHER PREDECESSORS.

*
Funeral at ten o'clock in the morning (10:00 am)

AMEEN, THUMMA AMEEEE.

πŸ™πŸ½πŸ™πŸ½πŸ™πŸ½

20/01/2023

Assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuhu

Yakai dan uwar rabin jiki karka manta da fadar manzo (S.A.W) dukkan ku masu kiwo ne.

Sannan za'a tambaye ku game da kiwon da'aka baku,to kasani haka zumunci Idan baka sada shiba za kayi bayanin ka a gaban Allah.

Kar jaga Allah ya baka mulki,kudi,karfi,ilimi da sauran su ka raina wani don kana ganin shi kaskantacce ne, bakai kaba kanka ba, ba dubarar ka bace ba, domin Allah zai iya kwacewa cikin dakika daya kamar ba'ayi kaba, kuma ma inka wulakanta ma daga karshe su kare koka mutu kabar su domin gidan ka daka gina wanda babu mai kamar shi a families inku, ko garin ku ko kasarku za'a fitar da kai kamar yanda ake fitar da kayan daki Idan An canza sabbi.

Idan ka mutu baza ayima Kara ba akaika a motar da kafi so akan kowa ba,a makara za'a sakaka kamar yanda akasa ka wanda kake gani kaskantacce, kuma a farin yadi za'a sakaka kamar yanda akasa kowa,kuma makabarta ba ta mai kudi ba ta talakka.

Don haka ina nasihantar mu damu gyara tun kafin mutuwa ta riske mu, mu gyara zumunci domin yanzu da uba ya mutu gida ya mutu,da uwa ta mutu daki ya mutu,da aboki ya mutu aboki ya manta da iyalan abokin sa,da dan'uwa ya mutu dangi ba ruwan su da iyalan sa, da amini ya mutu amini zai fara cin ganima da dukiyar marayu,

Sannan ma abin haushi ba taimakon yan'uwa sai shar'holiya,kaine kanshi kisi wurin fati amma baka iya daukar nauyin mararsa lafiya a dangin ka, Zaka iya kashe ko nawane a hidimar ka ta duniya amma Naira dubu goma ta gagara wajen gyara lafirar ka.

Don haka mu tanaji mi zamu fada ma Allah a kan yace muyi zumunci munki.

Bissalam ga wanda na bata ma rai Allah yaba shi hakuri.

Signed
Ismail Abdullahi Balarabe
Director General
Katsina youth development and enlightenment forumΒ©

08/01/2023

Innalillahi wa'ainna ilaihirraj'un, Allah yayi ma mal Sa'idu baban su aboki na Muhammadu Sani wanda a kafi sani da Namina Rasuwa za'ayi janazar sa a gobe da karfe 10:00 na sage in Allah ya kaimu

06/01/2023

Assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuhu yan'uwana matasa yayye,kanne da yaya tare da iyaye da kakanni kar mubari gwamnatin APC ta jahar Katsina ta rude mu da sa taransifomomi a unguwanni da kauyuka da sunan mu zabe su saboda yaudara, shekara takwas da muka basu mi s**a tsinana mana da zai hana mi chanza su daga sama har kasa?
1. Sun kasa tsare rayukan mu da dukiyoyin mu.

2.Sun kasa inganta Ilimin mu da sama mana sana'oi( musamman dan takararsu na gawamna ya Duke smedan shekara shidda wuwa yaba jarin sana'a a Katsina ya kawo?

3. Sun kasa sama kyauyuka da unguwannin gefen birni, da wasu manyan garuruwa wutar lantarki sai yanzu saboda yaudara suke yasa taransifomomi.

4.Sun kasa samar da ruwan sha ga al'ummar jahar Katsina musamman shiyyar Katsina ta tsakkiya ga zobe dam sun Ida aikin amma madalla tir.

5. Sun gaza samama manoma taki sannan sun gaza tsare mana dabbobin mu.

Koda wannan aiba su chanchanci zowa yakin meman zabe ba Idan da nung'a.

Signed

Hon Ismail Abdullahi Balarabe

Director General

Katsina youth development and enlightenment forum

27/12/2022

Address

Batagarawa Local Government
Katsina

Telephone

+2348032299003

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina Youth Development and Enlightenment forum Kayodef. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Katsina Youth Development and Enlightenment forum Kayodef.:

Share