Farin wata youth association

Farin wata youth association Ankafatane domin taimankon juna Da al'uma,gujema shaye shaye Da munanan halaye,Sanin yancin Kai Da gujema hangar siyasa.Allah yabamu ikon cinma gurinmu....

04/01/2022

Bayan shafa ta tsanaki, al'aurar mace na fara kumburi domin nuna shiryawa ko amincewa da sabon sakon da aka aike mata, hakan na sanya mahaifa ta share hanya yayin da miji da mata ke karasa sauran aikin.

04/01/2022
04/01/2022
04/01/2022

Ƙungiyar ƙabilar Igbo ta Ohanaeze ta ce bai k**ata Jonathan ya fito takara ba a 2023, sai dai ya goyi bayan ɗan ƙabilar https://bbc.in/32Hy7Y6

04/01/2022
04/01/2022

Za a yi wa waɗanda aka k**a da laifin yin maɗigo da luwaɗi a shekarun baya afuwa a Ingila da Wales https://bbc.in/3qPTyhk

04/01/2022

👇 Wannan wani garken tsuntsaye masu shawagi cikin salon cokali wanda wani mai daukar hoton namun daji dan kasar Isra'ila ya dauka.
📷 Albert Keschet

04/01/2022

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta gargaɗi al’umma kan shafukan da ke rijistar masu son shiga soja na bogi https://bbc.in/3zvVtf5

04/01/2022
04/01/2022
04/01/2022

Wasu karin dalibai biyu da aka yi garkuwa da su a makarantar sakandare ta Bethel Baptist da ke jihar Kaduna sun samu ‘yancinsu.

04/01/2022

Tun shekaru biyu da s**a wuce bayan Majalisa ta dawo da aiwatar da kasafin kudi daga watan Janairu zuwa Disamba, wannan shi ne karon farko da Shugaba Mohammadu Buhari ya yi zargin majalisar kasa ta yi cushe a kasafin kudin na shekara 2022 da ya riga ya rattaba wa hannu.

04/01/2022

Sakamokon wannan rashi da aka yi gammayar kungiyoyin ta sanar da jingine taronta da ta shirya yi a ranakun 5 da 6 ga wannan watan nan na Janairu.

04/01/2022

Akalla dalibai 21 a Najeriya aka kubutar da su sa'o'i bayan da wasu kungiyoyi dauke da mak**ai s**a yi garkuwa da su a yankin arewa maso yammacin kasar da ke fama da rikici in ji 'yan sanda.

04/01/2022

A watan Agustan shekarar 2018, kamfanin na Apple ya taba zama na farko da darajarsa ta kai dalar Amurka tiriliyan 1.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Farin wata youth association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Farin wata youth association:

Share