Jikamshi Stories

Jikamshi Stories Barka da zuwa Jikamshi Stories! Send us Email via [email protected] for more information.

A nan ne za ka sami fina-finan Hausa na zamani da aka shirya cikin salo mai jan hankali, tare da labarai masu cike da sirri, hikima, darussan rayuwa, da abubuwan da za su taɓa zuciyarka.

🎬 Sabbin Hausa AI Short Films
📖

26/07/2026

Part 11 | SIRRIN TSOHON GIDA

19/07/2026

Part 8 | Sirrin Wani Gida

17/07/2026

Labarin wani tsohon gida da aka tare kwanan nan, gidan da ke dauke ...

ALBISHIRIN KU!Wannan shiri mai suna Sirrin wani Gida, adadin tsawonsa yayi kadan, mun lura da haka, shiyasa muka yanke s...
17/07/2026

ALBISHIRIN KU!

Wannan shiri mai suna Sirrin wani Gida, adadin tsawonsa yayi kadan, mun lura da haka, shiyasa muka yanke shawarar sanya maku mai tsawo.

Za mu fara haska shi a tashar https://youtube.com/?si=ecuLep_aiw9XcAWF A YouTube domin nishadantar da ku, tare da taya ku raha a kowacce ranar Juma'a da misalin Karfe 8:30pm insha Allah.

Za mu fara daga yau din nan... Amma Za mu cigaba da sanya maku short reels a nan shafin Facebook na Jikamshi Stories.

Muna maku fatan alkhairi

Daga yau za mu fara saka maku shi.

17/07/2026

Part 7 | Sirrin Tsohon Gida

15/07/2026

Part 6 | Sirrin Tsohon Gida

14/07/2026

Part 5 | Sirrin Tsohon Gida

14/07/2026

Part 4 | Sirrin Tsohon Gida

13/07/2026

Part 3 | Sirrin Tsohon Gida

13/07/2026

Part 2 | Sirrin Tsohon Gida

Address

Jikamshi, Katsina, Nigeria
Katsina
833101

Telephone

+2347082792912

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jikamshi Stories posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Jikamshi Stories:

Shortcuts

Share