Jikamshi Online

Jikamshi Online Send us Email via [email protected] for more information.

Jikamshi Online is a non-profit, non-political, and community-based organisation established to promote the welfare, health, and development of the Jikamshi Community.

Innalillahi wa inna ilaihi rajiuna!Cikin alhini muke sanar da rasuwar Baba RABE MAI FACI Mazaunin garin Jiƙamshi. Ya ras...
07/04/2026

Innalillahi wa inna ilaihi rajiuna!

Cikin alhini muke sanar da rasuwar Baba RABE MAI FACI Mazaunin garin Jiƙamshi.

Ya rasu a yammacin ranar Litinin 6 / 4 /2026 inda aka yi jana'iza a washegarin ranar, wato Talata.

Ya rasu ya bar 'ya'ya da jikoki masu tarin yawa, daga cikin 'ya'yansa akwai Rabe Jikamshi HQ Nigerian Army

Ku sanya shi cikin addu'a Allah ya gafarta masa ya yafe masa kurakuransa, ya kai haske kabarinsa, ya ba shi Aljanna Madaukakiya.

07/04/2026

Jikamshi Online

29/12/2025
01/09/2025

Stream GAJEREN LABARI PART 6 song from Jafar Jikamshi. Album: GAJEREN LABARI. Release Date: August 31, 2025.

01/09/2025

HILDA BACI ZATA GIRKA SHINKAFA JOLLOP BUHU 25 A RANAR 12 SEPTEMBER 2025...

Wannan ita ce Hilda Baci wacce kuka sani din nan da ta ajiye tarihin girka abinci mai dimbin yawa a bara.

Bana ma za a yi gasar a Victoria, Jihar Lagos wanda zai gudana a ranar 12 September 2025. Kun san me ta ce?

HILDA BACI fa ta sha alwashin Girka Shinkafa Jollop rice har buhuna ashirin da biyar 25, ko zata iya?

Ku cigaba da bibiya, za mu kawo maku karshen labarin insha Allahu!

29/08/2025

Ina gaya maku gaskiya....

Jikamshi tv Online Media.
15/03/2022

Jikamshi tv Online Media.

Address

Jikamshi
Katsina
833101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jikamshi Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Jikamshi Online:

Share