Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi

Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi Munbude wannan page Saboda yada karatuttukan Imam Abdurrahim sabi'u da amsa tambayoyi Muna godiya...

12/09/2026

Kai-tsaye Karatun Littafin Al-Waqf Al-Islami: Majalatuhu wa Ab’aduhu,
Anan Masjid Nana Zainab House of Katsina Teaching Hospital (FMC)
Tareda Dr

Abdurrahim Sabi’u Rafin-Dadi.

29/3/1448
12/9/2026

Darasina 2

11/09/2026

KAI TSAYE Karatun Littafin Qawa'id Qur'aniyyah
Tare da Dr Abdurrahim Sabi'u Rafindadi katsina
28/4/1448
11/09/2026

Karatuna 9

11/09/2026

Fassarar khudbar yau

11/09/2026

Khudbar Juma' Daga Masjid Nana Zainab Katsina Teaching Hospital Medical Center
Tareda Imam Mustapha Abubakar

09/09/2026

kai Tsaye
karatun Malam Haruna uhammad Sani Katsina

Na Ash-Shifa bi Ta'arifi Hukukil Mustafa
Daga Masadallacin Nana Zainab Dake Rukunin Gidajen Federal Teaching Hospital

04/09/2026

📢 SANARWA

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.

Yau babu karatun Dr. Abdurrahim Sabi’u Rafinɗadi.

Muna roƙon Allah Ya saka da alheri, Ya ƙara wa Malam lafiya da tsawon rai, Ya kuma ba mu damar amfana da iliminsa.

🤲 Allah Ya amfanar da mu da abin da muka koya, Ya ƙara mana ilimi mai amfani.

Ku sanar da sauran ’yan uwa.

04/09/2026

Khudbar Juma' Daga Masjid Nana Zainab Katsina Teaching Hospital Medical Center
Tareda Imam Abu Dahir

04/09/2026

Address

Tayoyi Katsina
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi:

Shortcuts

Share