Katsina youth leader support

Katsina youth leader support Bloggers/news/people computation e.t.c

ALERT 🚨 After paying all the fees required, setting up for our convention tomorrow,  the owner of Rainbow Event centre h...
13/04/2026

ALERT 🚨

After paying all the fees required, setting up for our convention tomorrow, the owner of Rainbow Event centre has just informed us that he has come under pressure from the FCDA and Minister of FCT, Nyesom Wike that if he allows the ADC the use of his facilities, his licence will be revoked.

But we have already signed the contract with him. We will hold our convention tomorrow as planned at the Rainbow event centre.

We will not bow to this creeping tyranny. And definitely not to this petty tyrant.

ADC is rising, Nigeria is rising.

Proposed Venue for the ADC National ConventionRainbow Event CenterPlot 1193A, Off Southern Parkway,Garki Area 8, Abuja.D...
13/04/2026

Proposed Venue for the ADC National Convention

Rainbow Event Center
Plot 1193A, Off Southern Parkway,
Garki Area 8, Abuja.

Date: 14th April 2026

Landmarks:
Located behind the FCDA/AGIS Building and in close proximity to the NTA Headquarters, Area 11.

Stay tuned for more updates.

Sanarwa ga Jama’aKungiyar Pioneer ta Maraba da Rabiu Musa Kwankwaso cikin ADCKano, Najeriya – 30 ga Maris, 2026Jam’iyyar...
30/03/2026

Sanarwa ga Jama’a

Kungiyar Pioneer ta Maraba da Rabiu Musa Kwankwaso cikin ADC

Kano, Najeriya – 30 ga Maris, 2026

Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi farin cikin sanar da shigar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, jagoran Kwankwasiyya Movement kuma tsohon Gwamnan Jihar Kano, cikin jam’iyyar. Wannan sanarwa ta gudana yau a Gidan Kwankwasiyya, Kano, inda Sanata Kwankwaso ya yi rajista tare da ɗansa Mustapha Kwankwaso da wasu manyan abokan tafiya, ciki har da tsohon Mataimakin Gwamna Aminu Gwarzo.

Sanata Kwankwaso, wanda ya taba yin takarar shugaban ƙasa a karkashin New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya zo da babbar ƙungiyar masu goyon baya daga tushe da kuma tarihin jajircewa wajen haɗa matasa da al’umma. Kwankwasiyya Movement ta umarci mambobinta a fadin ƙasa da su yi rajista da ADC, mataki da zai ƙara ƙarfafa tsarin jam’iyyar a shirye-shiryen zaben 2027.

Kungiyar ADC Pioneer Canvassers na Jihar Katsina, ƙarƙashin jagorancin Ambassador Yakubu Mamman Rumah, ta yi maraba da shigar Kwankwaso cikin ADC, tana bayyana wannan mataki a matsayin babban ci gaba ga yaɗa jam’iyyar a matakin ƙasa. Shugabancin ADC ya jaddada wannan ra’ayi, yana kiran shigar Kwankwaso da Kwankwasiyya a matsayin muhimmin lokaci da zai ƙara baiwa jam’iyyar damar gabatar da sahihin zaɓi ga ‘yan Najeriya bisa gaskiya, amana, da ƙarfafa al’umma daga tushe.

Jawabin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso
“Kungiyarmu tun da farko tana kan hidima, gaskiya, da ƙarfafa ‘yan Najeriya na yau da kullum. Yau mun shiga ADC domin ci gaba da wannan manufa da kuma bayar da sahihin zaɓi ga ‘yan Najeriya a shekarar 2027.”

Jawabin Shugabancin ADC
“Wannan lokaci ne mai muhimmanci ga ADC. Tare da Sanata Kwankwaso da Kwankwasiyya Movement, ƙarfin jam’iyyar da yaɗuwarta a matakin ƙasa sun ƙaru sosai.”

Game da ADC
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta kuduri aniyar gaskiya, haɗin kai, da ci gaba mai ɗorewa, tana ci gaba da kare manufofin da ke fifita walwalar ‘yan Najeriya a dukkan yankuna.

Sa hannu
Salim Sunusi Bari
Babban Sakatare

Register as a member of ADC today!Step 1:Register for ADC membership at https://adcregistration.ngStep 2:Register to joi...
11/03/2026

Register as a member of ADC today!

Step 1:
Register for ADC membership at https://adcregistration.ng

Step 2:
Register to join the Amaechi movement
https://rotimiamaechi.com/registration

Let's get to work my people, if you want Amaechi to be the candidate this is the best way to make that happen.

Registration ends on Friday

Chibuike Rotimi Amaechi – The Builder of MenChibuike Rotimi Amaechi has earned a reputation not only as a strong politic...
08/03/2026

Chibuike Rotimi Amaechi – The Builder of Men

Chibuike Rotimi Amaechi has earned a reputation not only as a strong political leader but also as a builder of men, a mentor who identifies, nurtures, and empowers individuals to rise into positions of leadership and responsibility.

Throughout his journey as former Governor of Rivers State, Speaker of the Rivers State House of Assembly, and Minister of Nigerian Ministry of Transportation, Amaechi consistently gave opportunities to young leaders, technocrats, and loyal supporters to grow within governance and politics.

Many who worked with him started as grassroots political actors, aides, or local organizers and later became commissioners, lawmakers, council chairmen, and national figures. His leadership style has often focused on:

Mentorship and loyalty

Capacity building in governance

Giving young people opportunities in politics

Encouraging courage and independence in leadership

This is why many of his supporters proudly describe him as “a builder of men”, a leader who invests in people, shapes future leaders, and leaves behind a strong political structure built on loyalty and experience.

Brain Rotimi jnrGreatestHighlights

Alhmdllh… 🤲ina mai farin cikin da wannan rana ina ma duk daukacin alumar duniya barkanmu da wannna rana ta sakai a yayin...
05/12/2024

Alhmdllh… 🤲ina mai farin cikin da wannan rana ina ma duk daukacin alumar duniya barkanmu da wannna rana ta sakai a yayin tattaki da mu kai daga filin kofar soro zuwa central prison da ke jahar katsina domin duba yan uwa da kuma tattaunawa dasu dangane da halin da suke ciki da bada gudumuwa a garesu kuma munci nasarar hamsar wani bawan Allah mutum daya wanda kuma mundau ki alwashin zamu cigaba insha Allah bawai a iya haka zamu tsaya bah
✍️ Aminu Halliru

16/08/2024

Ya Allah shi tonama duk wani mai saka hannu wajen tauye mana hakkoki a kasar nan Ameen 🤲
16/08/2024

Ya Allah shi tonama duk wani mai saka hannu wajen tauye mana hakkoki a kasar nan Ameen 🤲

DA ƊUMI ƊUMI: An Fitar Da Jadawalin Yadda Zanga-zanga Zai Kasance A Birnin katsina (1)- Tsarin fitowarmu Zanga zanga" ka...
27/07/2024

DA ƊUMI ƊUMI: An Fitar Da Jadawalin Yadda Zanga-zanga Zai Kasance A Birnin katsina

(1)- Tsarin fitowarmu Zanga zanga" karfe 7:00Am na safe.

(2)- Alummar yankin dandagoro da kewayanta
Zasu Rufe hayar tafiya garin kano 7:00am na safe.

(3)- Alummar dake yankin wajen rafin dadi da Zasu Rufe hanyar batsari . 7:00am na safe.

(4)- Alummar dake yankin central market katsina zasu Rufe Hanyar zuwa dutsimma
7:00 am na safe.
(5)-Alummar dake yankin kofar guga da kewayanta za su Rufe Hanyar shigowa katsina daga jibia 7:00 na safe
(6)-Alummar dake yankin makera estate da kewayanta zasu Rufe Hanyar shigowa katsina daga saura.7:00 na safe.
(7)-Alummar dake yankin barhim da kewayanta zasu Rufe Hanyar shigowa katsina daga mani.7:00 na safe.

DOKA! DOKA!! DOKA!!!

(1)- Babu mākāmî.
(2)- Babu taba kayan kowa.
(3)- Babu fada ku cin zarafin wani.
(4)- kowa ya fito da rubutu na kokensa a jikin kwali.
(5)- idan da hali kowa yayi shigar farar riga da bakin wando, ko kuma duk shigar da kaga dama amma shiga mai ma'ana.

Taimako! Taimako!! Taimako!!!

(1)- wasu su taimako da ruwan sha da kuma magani.
(2)- mu taimaki duk wanda yake bukatar taimako ko wana iri.

Bamu daukewa kowa ba" daga kan Dan shekara 18 zuwa sama" matasa maza da mata" Dattijai da tsofaffi" kowa ya fito domin ceto kasar mu daga halin da shugabanni s**a jefata na tsananin yunwa da tsadar rayuwa da kuma rashin tsaro.

ABINDA MUKE BUKATA SHINE,

(1)- A bude bodojin Arewa baki daya domin ashigo da abinci kamar yadda yake a baya da kuma kayyade masa farashi.

(2)- A dawo da tallafin man Fetir ya dawo 200 duk lita.

(3)- Duk yankunan dake fama da rashin tsaro a Arewa a dawo da zaman lafiya a yankin domin cigaba da noma da kiyo.

(4)- A dawo da tallafin karatu domin Dan Talaka ya yaki Jahilci.

(5)- A samarwa matasa maza da mata aiyukan dogaro dakai domin gujewa aikata munanan laifuka.

(6)- A dawo da tallafin wutar lantarki, domin karfafa masana'antu manya da kanana

Lokacin fitowa karfe 7:00Am na safe zuwa 6:00Pm na yam

Address

Katsina Ta Dikko
Katsina
234

Telephone

+2349027772723

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina youth leader support posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Katsina youth leader support:

Share