Garkuwan Alumma Katsina

Garkuwan Alumma Katsina Human rights activists This page is only for political, humanitarian and social activities. No religious intollerance and tribalism. Avoid Human rights abuses.

With Rariya – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
02/04/2026

With Rariya – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

01/03/2026

Hahahaha

10/01/2026

Gaskiya wanan mutumin yakamata gwamna Dr. Dikko Radda yadinga tafiyar siyasa dashi ya iya magana ta ilimi kuma ya iya interview da yan siyasa very educative

10/01/2026
06/12/2025

Hahaha kace da a turkey muke nan da duk kwarata ne mu Allah ya kyauta Ameen

Da ɗuminsa; Jam'iyyar PDP ta kori Wike kwata-kwata daga cikin jam'iyyartaDaga cikin wadanda jam'iyyar ta kora a taronta ...
15/11/2025

Da ɗuminsa; Jam'iyyar PDP ta kori Wike kwata-kwata daga cikin jam'iyyarta

Daga cikin wadanda jam'iyyar ta kora a taronta na yau har da tsohon gwamnan Ekiti Ayodele Fayose, da tsohon sakataren jam'iyyar Samuel Anyanwu

Kuce Koran kare Koran kare hahaha

Kace bakaji dan sanda. mu nan a Arewa sarakunan mu sunfika sunfi bola tinubu mutuncin a agurinmu da duk ireirenka.
06/04/2025

Kace bakaji dan sanda. mu nan a Arewa sarakunan mu sunfika sunfi bola tinubu mutuncin a agurinmu da duk ireirenka.

Babban sufeton ƴan sandan Najeriya ya janye sammacin da ya yi wa sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll

06/04/2025

Wata ƙungiya mai zaman kanta da ke rajin tabbatar, tare da kare muradun al'adun gargajiya a Najeriya ta bayyana gayyatar da rundunar yansanda ta kasa karkashin Babban Sufeton Yan sanda Kayode Egbetokun, tayi wa Sarki Kano, Alhaji Muhammadu Sunusi Na biyu, a matsayin cin-fuska ga masarautun gargajiya a arewacin Najeriya.

A wata sanarwar da ƙungiyar ta fitar ta hannun Babban jami'in ta na kasa, Alhaji Yahya Nda Musa, ta bayyana gayyatar Sarkin zuwa Abuja domin amsa tambayoyi, a matsayin wani yunkuri da waɗansu mutane kiyi na ganin sai lallai an tada wutar fitina a jihar Kano, wanda zai bawa gwamnatin tarayya damar ayyana dokar ta ɓaci.

A cewar abin mamakin ne yadda yanzu maganar bincike a kan rikicin hawan Sallah da akayi a Kano ya koma Abuja, bayan tun farko, rundunar yansanda a jihar sun bada sanarwar fara gudanar da bincike.

06/04/2025

Mushakata da wannan

Address

Katsina
Katsina
820101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garkuwan Alumma Katsina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Garkuwan Alumma Katsina:

Share